• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Thursday, August 13, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Fa’iza ‘yar furodusa a Kannywood Fatima Lamaj ta zama mallakin Ibrahim

by DAGA ABBA MUHAMMAD
November 11, 2023
in Ranar Murna
0
Amarya Fa'iza Abubakar Gamagira da ango ASN Ibrahim Aliyu Bello

Amarya Fa'iza Abubakar Gamagira da ango ASN Ibrahim Aliyu Bello

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

A YAU Asabar, 11 ga Nuwamba, 2023 aka ɗaura auren ɗiyar babbar furodusa a Kannywood kuma tsohuwar shugabar Ƙungiyar Masu Shirya Finafinai ta Nijeriya (MOPPAN), reshen Jihar Kaduna, Hajiya Fatima Ibrahim Ahmad (Lamaj), wato Fa’iza Abubakar Gamagira, da angon ta ASN Ibrahim Aliyu Bello. 

An ɗaura auren da misalin ƙarfe 11:00 na safe a gidan Alhaji Sa’idu Gamagira, mai lamba, 104, Salmanduna, Birnin Zariya, Kaduna, a kan sadaki N100,000.

Wakilin mujallar Fim ya ruwaito cewa taron ɗaurin auren ya samu halartar mutane da dama, na nesa da na kusa.

Hajiya Fatima Lamaj da amarya Fa’iza a wurin yinin biki

A jiya Juma’a, 10 ga Nuwamba, an gudanar da gagarumin bikin ‘Kamu’ a ɗakin taro da ke cikin makarantar sakandare mai suna Zabeb da ke ‘Yan Majalisu, unguwar Dosa, Kaduna.

Yau Asabar kuma, bayan ɗaurin aure, an yi yinin biki a Radio Close, daura da NAF Club, Rabah Road, Kaduna. Amarya da iyayen ta, ƙawaye da ‘yan’uwa da abokan arziki su cashe da kiɗan asharalle daga mawaƙi Idi Waziri.

An tashi daga taron da misalin ƙarfe 6:00 na yamma, aka kuma fara shirye-shiryen kai amarya ɗakin mijin ta.

Hajiya Fatima Lamaj, Ɗayyaba Ishaq, da Sani Amalo a wurin Kamu

Hajiya Fatima Lamaj ta nuna farin cikin ta kan yadda aka fara biki lafiya, aka ƙare lafiya. Ta kuma yi godiya ga dukkan waɗanda su ka halarta, tare da fatan kowa ya koma gidan sa lafiya.

Allah ya ba su zaman lafiya da zuri’a ɗayyiba.

Lamaj da Hajiya Hafsat Sulaiman
Ƙannen amarya tare da Lamaj da amarya
Hajiya Fatima Lamaj da surukan ta da Hajiya Hafsat Sulaiman
Lamaj na rawa a wurin Kamu
Lamaj a tsakiyar surukan ta

Loading

Previous Post

Yadda bikin auren jarumar Kannywood Rashida Maisa’a ya gudana

Next Post

Samanja Mazan Fama ya kwanta dama

Related Posts

Uwargida na ce ta biya sadakin aure na da amarya ta – darakta Aminu Saira
Ranar Murna

Uwargida na ce ta biya sadakin aure na da amarya ta – darakta Aminu Saira

August 2, 2026
Bikin auren darakta Aminu Saira a Azare ya ja hankalin jama’a
Ranar Murna

Bikin auren darakta Aminu Saira a Azare ya ja hankalin jama’a

July 31, 2026
An taya Aisar, jikar marubuciya Sadiya Garba Yakasai, murnar cika shekaru 5
Ranar Murna

An taya Aisar, jikar marubuciya Sadiya Garba Yakasai, murnar cika shekaru 5

July 15, 2026
Jarumin Kannywood Tijjani Faraga ya aurar da ‘yar sa ta biyu
Ranar Murna

Jarumin Kannywood Tijjani Faraga ya aurar da ‘yar sa ta biyu

July 12, 2026
Mawaƙi Sa’eed Ja’afar ya samu ƙaruwa da ‘ya mace
Ranar Murna

Mawaƙi Sa’eed Ja’afar ya samu ƙaruwa da ‘ya mace

July 6, 2026
Furodusa Alhaji Sheshe da Khairiyyah sun zama ɗaya
Ranar Murna

Furodusa Alhaji Sheshe da Khairiyyah sun zama ɗaya

July 4, 2026
Next Post
Marigayi Alhaji Usman Baba Pategi (Samanja Mazan Fama)

Samanja Mazan Fama ya kwanta dama

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!