Gwamnatin Kano ta dakatar da sayar da ‘Queen Primer’ da wasu littattafai
HUKUMAR Tace Finafinai Da Ɗab'i ta Jihar Kano ta dakatar da sayar da littafin 'Queen Primer', tare da kira ga ...
HUKUMAR Tace Finafinai Da Ɗab'i ta Jihar Kano ta dakatar da sayar da littafin 'Queen Primer', tare da kira ga ...
HARKAR rubutun littattafan Hausa ta daɗe da rikiɗa domin a yayin da yawancin tsofaffin marubuta su ka janye daga fagen, ...
GWAMNATIN Jihar Legas za ta samar da cibiyar shirya finafinai ta Afrika (wato 'African Film City') ta zunzurutun kuɗi har ...
LABARIN rasuwar fitacciyar jarumar Kannywood Hajiya Binta Ola Katsina ya yi matuƙar girgiza 'yan fim, musamman waɗanda su ka yi ...
A WANI ɓangare na murnar zagayowar Ranar Samun 'Yanci shekaru 63 da Nijeriya ta yi, 'yan ƙasar mazauna London sun ...
ƘUNGIYOYIN ƙwadago na NLC da TUC sun janye shirin su na shiga yajin aikin da a da za su fara ...
LIKKAFAR marubucin littattafan Hausa ɗin nan Abdullahi Jibril Ɗankantoma, wanda aka fi sani da sunan Larabi, ta ci gaba inda ...
DARAKTAN shirya Biki Da Baje-kolin Finafinan Harsunan Gadon Afrika na Kano, wato ‘Kano Indigenous Languages of Africa Film Market and ...
JARUMA a Kannywood, Ikilima Yusuf, ita ma ta shiga cikin sahun 'yan fim da ke kasuwanci. A gobe Laraba, 4 ...
GWAMNATIN Tarayya ta yi taro da shugabannin ƙungiyoyin ƙwadago na NLC da TUC, a ranar 1 ga Oktoba, 2023, dangane ...
© 2024 Mujallar Fim