Gwamnatin Kano ta dakatar da shirya finafinai domin sabunta rajista
HUKUMAR Tace Finafinai da Ɗab'i ta Jihar Kano ta dakatar da duk wani aikin shirya fim a jihar har tsawon ...
HUKUMAR Tace Finafinai da Ɗab'i ta Jihar Kano ta dakatar da duk wani aikin shirya fim a jihar har tsawon ...
SAKATAREN Tsare-tsare (organising secretary) na Haɗaɗɗiyar Ƙungiyar Masu Shirya Finafinai ta Nijeriya (MOPPAN), reshen Jihar Kaduna, Abubakar Hunter, ya bayyana ...
A DAREN jiya Lahadi, 10 ga Satumba, 2023 Allah ya ɗauki ran mawaƙiya Hauwa Shu'aibu (wadda aka fi sani da ...
SANANNEN mawaƙi, Alhaji Dauda Adamu Abdullahi Kahutu (Rarara), ya ba da aikin gyaran waɗansu tituna da ke yankin garin su ...
A FAGEN rubutu a soshiyal midiya, Hassana Sulaiman Isma'il ba ɓoyayya ba ce. Sai dai kuma masu karatun ta sun ...
JARUMAN Kannywood biyu, Ali Nuhu da Rabi'u Rikadawa, su na daga cikin gwarzaye 'yan Arewa waɗanda za a karrama da ...
SHUGABAN Haɗaɗɗiyar Ƙungiyar Masu Shirya Finafinai ta Nijeriya (MOPPAN), reshen Jihar Katsina, Comrade Lawal Rabe Lemo, ya yi kira ga ...
INNA lillahi wa inna ilaihir raji'un! Allah ya yi wa Alhaji Salisu Husaini Maigwanjo, mahaifi ga darakta a Kannywood Sadiq ...
INNA lillahi wa inna ilaihir raji'un! Allah ya yi wa Hajiya Hauwa Hussaini rasuwa, wato mahaifiyar jarumi kuma mai ba ...
ABDULLAHI Abubakar, wanda aka fi sani da Auta Waziri, ba ɓoyayye ba ne a harkar waƙa. A wannan zamanin ya ...
© 2024 Mujallar Fim