• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Friday, May 15, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Ma’aikatar Harkokin Jinƙai za ta fara shirin horaswa na NEXIT a Fabrairu

by DAGA WAKILIN MU
January 31, 2022
in Nijeriya
0
Ma’aikatar Harkokin Jinƙai za ta fara shirin horaswa na NEXIT a Fabrairu
0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

MA’AIKATAR Harkokin Jinƙai, Agaji da Inganta Rayuwa ta bada sanarwar cewa a cikin watan nan mai kamawa na Fabrairu ne za ta fara horas da kashi na farko na waɗanda su ka amfana da shirin ‘N-Power’ a ƙarƙashin sabon tsarin ta mai suna  NEXIT.

A bayanin da ta saki ta hanyar shafin ta na Twitter a daren ranar Asabar, ma’aikatar ta yi kira ga ‘yan Nijeriya waɗanda su ka kammala cin moriyar shirin N-Power da su je su duba cancantar su ta shiga cikin tsarin NEXIT ɗin a cikin mako ɗaya kacal.

Ta ce, “Don Allah a tura text ga wannan lambar *45665# a ranar ko kafin ranar Juma’a, 4 ga Fabrairu domin duba cancantar ka kuma ka nuna ko za ka iya shiga cikin shirin don a yi tare da kai.”

Shi dai tsarin tallafi na NEXIT, an fito da shi ne domin waɗanda aka sallame su daga shirin ‘N-Power’ kuma zai samar da horaswa da kuɗaɗe don mutum ya fara wata sana’a ko ya inganta sana’ar da ya riga ya ke yi.

A tuna, a cikin Satumba na 2021 ne aka tsame mutum 390,000 da su ka nemi shiga cikin shirin ma’aikatar wadda ke ƙarƙashin jagorancin Minista, Hajiya Sadiya Umar Farouq.

Loading

Tags: Ma'aikatar Harkokin JinƙaiN-PowerNEXIT N-PowerSadiya Umar Farouq
Previous Post

Aure: Hauwa Rafin Guza ta shiga ɗakin ta

Next Post

Sabuwar rajistar zaɓe: An samu mutum miliyan 5.35

Related Posts

Yadda CBN ke tallabe da tattalin arzikin Nijeriya, yayin sa farashin ɗanyen mai ke faɗuwar-‘yan-bori a kasuwa
Nijeriya

Yadda CBN ke tallabe da tattalin arzikin Nijeriya, yayin sa farashin ɗanyen mai ke faɗuwar-‘yan-bori a kasuwa

November 7, 2025
Shirin ƙarfafa jari: CBN ya shawarci bankuna marasa ƙarfi su haɗe ko su rage wa lasisin su geji
Nijeriya

Shirin ƙarfafa jari: CBN ya shawarci bankuna marasa ƙarfi su haɗe ko su rage wa lasisin su geji

November 2, 2025
Bankin CBN ya yunƙuro: Naira ta hana dala numfashi mai ƙarfi a ƙarshen Oktoba
Nijeriya

Bankin CBN ya yunƙuro: Naira ta hana dala numfashi mai ƙarfi a ƙarshen Oktoba

November 2, 2025
Bankin CBN ya ƙaryata ƙazafin sayar wa manyan dillalan mai dala biliyan 1.259 domin su shigo da fetur daga waje
Nijeriya

Bankin CBN ya ƙaryata ƙazafin sayar wa manyan dillalan mai dala biliyan 1.259 domin su shigo da fetur daga waje

October 29, 2025
Tinubu ya yi adalci ga dukkan yankunan Nijeriya – Ministan Yaɗa Labarai
Nijeriya

Tinubu ya yi adalci ga dukkan yankunan Nijeriya – Ministan Yaɗa Labarai

August 31, 2025
Nijeriya

Gwamnatin Tarayya Ta Ƙaddamar da Sababbin Cibiyoyin Maganin Ciwon Daji

July 24, 2025
Next Post
Sabuwar rajistar zaɓe: An samu mutum miliyan 5.35

Sabuwar rajistar zaɓe: An samu mutum miliyan 5.35

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!