Furodusan Kannywood Abdul Isma’il Musa ya zama shugaban MOPPAN ta Sokoto
'YA'YAN Haɗaɗɗiyar Ƙungiyar Masu Shirya Finafinai ta Nijeriya (MOPPAN), reshen Jihar Sokoto, ta zaɓi Malam Abdul Isma'il Musa a matsayin ...
'YA'YAN Haɗaɗɗiyar Ƙungiyar Masu Shirya Finafinai ta Nijeriya (MOPPAN), reshen Jihar Sokoto, ta zaɓi Malam Abdul Isma'il Musa a matsayin ...
JARUMI kuma mawaƙi a Kannywood, Adam A. Zango, ya yi wa 'yan'uwan sa 'yan fim matashiya kan wata magana da ...
DARAKTA a Kannywood, Aminu S. Bono, ya bayyana wa mujallar Fim dalilin ƙonewar motar sa ƙurmus a daren jiya Juma'a, ...
MAGAJIN jarumin barkwanci a Kannywood, marigayi Rabilu Musa Ɗanlasan (Ibro), wato Hannafi Rabilu Musa, ya roƙi jama'a da su ci ...
ƊAN takarar shugabancin ƙasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya sha alwashin fara sauya fasalin Nijeriya daga ranar da ya ...
ƊAYA daga cikin manyan daraktoci a Kannywood, Sir Hafizu Bello, ya yi raddi ga furodusa Salisu Mohammed Officer kan iƙirarin ...
TSOHON Shugaban Haɗaɗɗiyar Ƙungiyar Masu Shirya Finafinai ta Nijeriya (MOPPAN) na ƙasa, Alhaji Abdullahi Maikano Usman, ya bayyana irin jimamin ...
ƘUNGIYAR 'Yan Jarida ta Nijeriya (NUJ) ta ba Shugaban kamfanin buga jaridun Blueprint da Manhaja, Alhaji Mohammed Idris Malagi, babbar ...
MAI Binciken Kuɗi na 2 (Auditor 2) na Haɗaɗɗiyar Ƙungiyar Masu Shirya Finafinai ta Ƙasa (MOPPAN), Malam Bello Achida, ya ...
MAWAƘI a Kannywood, Abubakar Sani, ya bayyana cewa sababbin waƙoƙin da zai fara saki a yanzu waƙoƙi ne masu ma'ana ...
© 2024 Mujallar Fim