Za a ɗaura auren mawaƙi Izzuddeen da jaruma Khadija Yobe a ranar Juma’a mai zuwa
A YANZU haka shirye-shiryen bikin auren 'yan Kannywood biyu, wato jaruma a shirin 'Izzar So', Khadija Yobe, da mawaƙi Izzuddeen ...
A YANZU haka shirye-shiryen bikin auren 'yan Kannywood biyu, wato jaruma a shirin 'Izzar So', Khadija Yobe, da mawaƙi Izzuddeen ...
A YAU Asabar aka ɗaura auren mawaƙi a Kannywood, Adamu Mohammed Turaki (A. Wamba), da sahibar sa, Hadiza Hassan Galadima, ...
YAU dai ta tabbata mawaƙi a Kannywood, Adamu Mohammed Turaki, wanda aka fi sani da A. Wamba, ya yi bankwana ...
MATASHIN mawaƙi a Kannywood, Adamu Mohammed Turaki, zai yi bankwana da kwanan situdiyo a gobe Asabar. Za a ɗaura auren ...
A YAU Alhamis za a fara shagulgulan bikin auren daraktan fim ɗin nan mai dogon zango na 'Izzar So', wato ...
AN ce rana ba ta ƙarya sai dai uwar 'ya ta ji kunya. To kamar dai yadda aka daɗe ana ...
JARUMI a Kannywood, Adam Abdullahi Adam, wanda aka fi sani da Daddy Hikima ko Abale, zai angwance a mako mai ...
ALAMU sun nuna cewa mai ɗaukar sauti a Kannywood, Bilal Muhammad Naseer, shi ne wanda zai fara buɗe ƙofar aure ...
A JIYA Juma'a, 23 ga Disamba, 2022 aka ɗaura auren mawaƙin siyasa a Kannywood, Ibrahim Shehu Suleiman, wanda aka fi ...
JARUMI a Kannywood, Yusuf M. Abdullahi (Saseen) zai angwance a ranar Asabar mai zuwa, 24 ga Disamba, 2022. Jarumin na ...
© 2024 Mujallar Fim