• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Monday, August 24, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Bilal ‘Lion’ zai fara buɗe ƙofar yin aure a Kannywood a bana

by DAGA ABBA MUHAMMAD
January 2, 2023
in Ranar Murna
0
0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

ALAMU sun nuna cewa mai ɗaukar sauti a Kannywood, Bilal Muhammad Naseer, shi ne wanda zai fara buɗe ƙofar aure a Kannywood a cikin sabuwar shekarar nan.

A ranar Asabar, 7 ga Janairu, 2023 za a ɗaura auren Bilal, wanda wasu ke kira ‘Lion’, da masoyiyar sa Jamila Isah Muhammad.

Za a ɗaura auren da misalin ƙarfe 2:00 na rana a gida mai lamba L.I. 18, Fulani Road, kusa da Ramadan Hospital, unguwar Nassarawa, Kaduna.

Ango da amarya: Bilal da Jamila

Da misalin ƙarfe 8:00 na dare kuma za a gudanar da walima a Marafa Road da ke unguwar Ɗirkaniya, Kaduna.

Kafin ranar ɗaurin auren, a ranar Juma’a za a buga wasan ƙwallon ƙafa a filin wasa na Kadwell da ke Barnawa.

Mujallar Fim ta ruwaito cewa Bilal shi ne yaron da tsohon mai ɗaukar sauti kuma jarumi a Kannywood, Shamsu Ɗan-Iya ya koya wa aikin ɗaukar sauti.

Katin gayyatar auren Bilal da Jamila

Loading

Tags: Bilal Muhammad Naseerɗaurin aureJamila Isah MuhammadKaduna
Previous Post

Ali Nuhu ya taya maiɗakin sa murnar ranar haihuwa

Next Post

Edita a Kannywood, Yakubu Hafizu Ɗandago ya zama angon Safiyya

Related Posts

Mawaƙi Abdool-Gaya ya samu ƙaruwar ɗa namiji
Ranar Murna

Mawaƙi Abdool-Gaya ya samu ƙaruwar ɗa namiji

August 24, 2026
An ɗaura auren mawaƙi Kawu Ɗan Sarki
Ranar Murna

An ɗaura auren mawaƙi Kawu Ɗan Sarki

August 23, 2026
Uwargida na ce ta biya sadakin aure na da amarya ta – darakta Aminu Saira
Ranar Murna

Uwargida na ce ta biya sadakin aure na da amarya ta – darakta Aminu Saira

August 2, 2026
Bikin auren darakta Aminu Saira a Azare ya ja hankalin jama’a
Ranar Murna

Bikin auren darakta Aminu Saira a Azare ya ja hankalin jama’a

July 31, 2026
An taya Aisar, jikar marubuciya Sadiya Garba Yakasai, murnar cika shekaru 5
Ranar Murna

An taya Aisar, jikar marubuciya Sadiya Garba Yakasai, murnar cika shekaru 5

July 15, 2026
Jarumin Kannywood Tijjani Faraga ya aurar da ‘yar sa ta biyu
Ranar Murna

Jarumin Kannywood Tijjani Faraga ya aurar da ‘yar sa ta biyu

July 12, 2026
Next Post
Ango Yakubu da amarya Safiyya a tsakiyar abokan arziki a wajen walimar auren su

Edita a Kannywood, Yakubu Hafizu Ɗandago ya zama angon Safiyya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!