Gwamnatin Kano ta naɗa tsohuwar jarumar Kannywood Halisa Muhammad jakadiyar waɗanda suka tsira daga sankarar mama
GWAMNATIN Jihar Kano, ta hannun Hukumar Gudanar da Inshorar Lafiya ta Jihar Kano (KSCHMA), ta naɗa tsohuwar jarumar finafinan Hausa, ...
