Daɗi kan daɗi: Marubuciya Bilkisu Yusuf Ali ta samu jika da digirin digirgir
DAƊI biyu ya lulluɓe marubuciya Bilkisu Yusuf Ali a wannan makon, yayin da ta samun jika, sannan kuma ta samu ...
DAƊI biyu ya lulluɓe marubuciya Bilkisu Yusuf Ali a wannan makon, yayin da ta samun jika, sannan kuma ta samu ...
SHAHARARREN mawaƙin gambara (Hip-hop) a Kannywood, Malam Aminu Abba Umar, wanda aka fi sani da suna Nomiis Gee, ya samu ...
ALLAH ya azurta matashin mai ɗaukar hoton bidiyo a Kannywood, Ibrahim Wassh da 'ya mace. Maiɗakin sa, Sakina, ta haihu ...
A YAMMACIN Talata, 30 ga Afrilu, 2024 Allah ya azurta shahararren mawaƙi a Kannywood, Alhaji Sanusi Anu, da 'ya mace. ...
A DAREN Juma'a, 5 ga Afrilu, 2024 Allah ya azurta jarumin barkwanci a Kannywood, Malam Aminu Ali, da 'ya mace. ...
A RANAR Alhamis, 29 ga Maris, 2024 Allah ya azurta matashin makaɗi kuma mawaƙi a Kannywood, Musa Muhammad, wanda aka ...
ALLAH ya azurta sanannen mai ba da kayan sawa kuma jarumi a Kannywood, Muhammad Sadiqu Ahmad, wanda aka fi sani ...
DARAKTA a Kannywood, Kamal S. Alƙali, ya yi hamdala kan matar da ya aura, wato amaryar sa, Hauwa S. Garba, ...
Maryam Waziri da Tijjani Babangida rungume da Fadeel Litinin, 23 ga Janairu Allah ya azurta jarumi a Kannywood, Malam Aminu ...
ALLAH ya albarkaci jarumi a Kannywood, Shu’aibu Idris Lilisco, da tsohuwar jaruma, Malama Zulaihat Ɗalhat, da 'ya mace. Zulaihat ta ...
© 2024 Mujallar Fim