Daraktan Kannywood Kamal Alƙali da tsohuwar jaruma Hauwa Garba sun samu ɗa namiji
DARAKTA a Kannywood, Kamal S. Alƙali, ya yi hamdala kan matar da ya aura, wato amaryar sa, Hauwa S. Garba, ...
DARAKTA a Kannywood, Kamal S. Alƙali, ya yi hamdala kan matar da ya aura, wato amaryar sa, Hauwa S. Garba, ...
Maryam Waziri da Tijjani Babangida rungume da Fadeel Litinin, 23 ga Janairu Allah ya azurta jarumi a Kannywood, Malam Aminu ...
ALLAH ya albarkaci jarumi a Kannywood, Shu’aibu Idris Lilisco, da tsohuwar jaruma, Malama Zulaihat Ɗalhat, da 'ya mace. Zulaihat ta ...
ALLAH ya albarkaci furodusa a Kannywood, Abdulrahaman Gambo (Ɗangwal), da 'ya mace. Matar sa A'isha Muhammad ta haihu da misalin ...
ALLAH ya azurta ɗaya daga cikin manyan daraktocin finafinan Hausa da ke Jamhuriyar Nijar, Bassirou Garba Sarkin Fulani, da samun ...
'YAN biyu kyautar Allah. A daren Lahadi, 3 ga Afrilu, 2023 Allah ya azurta mawaƙi a Kannywood, El-Bash Muhammad, da ...
ALLAH ya azurta jarumi a Kannywood, Adam M. Adam, da ƙaruwar 'ya mace a ranar Laraba da ta gabata. Maiɗakin ...
ALLAH ya azurta jarumin Kannywood, Mukhtar Hassan, wanda aka fi sani da Mukhtar SS, da 'ya mace. Maiɗakin sa, A'isha ...
ALLAH ya albarkaci tsohuwar jarumar Kannywood, Maryam Musa Waziri, da samun ƙaruwar ɗa namiji bayan shekara ɗaya da wata biyu ...
ALLAH ya azurta jarumi a Kannywood, Malam Aminu Mirror, da ƙaruwar 'ya mace. Maiɗakin sa, Malama Zulaihat, ta haihu da ...
© 2024 Mujallar Fim