• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Monday, August 24, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Jarumin Kannywood Aminu Mirror ya samu ƙaruwar ‘ya mace

by DAGA ABBA MUHAMMAD
January 24, 2023
in Ranar Murna
0
Malam Aminu Shehu Mirror da jaririya da aka haifa masa

Malam Aminu Shehu Mirror da jaririya da aka haifa masa

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

ALLAH ya azurta jarumi a Kannywood, Malam Aminu Mirror, da ƙaruwar ‘ya mace.

Maiɗakin sa, Malama Zulaihat, ta haihu da misalin ƙarfe 9:30 na daren jiya Litinin, 23 ga Janairu, 2023 a gidan sa mai lamba 261 da ke Zariya City, Jihar Kaduna. 

Za a yi bikin raɗin suna a ranar Litinin mai zuwa.

Jarumin, wanda furodusa ne kuma darakta, ya shaida wa mujallar Fim cewa a yanzu ‘ya’yan sa 12 – maza bakwai, mata biyar.

Aminu Mirror sanannen mai shirya fim ne a Jihar Kaduna. Shi ne kuma mamallakin kamfanin shirya finafinai mai suna Mirror of the Moment da ke Zariya.

Yanzu haka tauraruwar sa na tashe a shirin ‘Gidan Badamasi’ mai dogon zango wanda tashar talbijin ta Arewa 24 ke nunawa, inda ya ke fitowa da sunan Malam Zaidu, sunan da masu kallo su ke kiran sa da shi.

Loading

Tags: Aminu Shehu MirrorArewa 24Gidan BadamasihaihuwajaririyaMalam ZaiduZariyaZulaihat
Previous Post

Marigayi Awarwasa mutum ne mai biyayya ga na gaba da shi, inji yayan sa

Next Post

Ban taɓa soyayya da ɗan Kannywood ba – jaruma Ummi Gayu

Related Posts

An ɗaura auren mawaƙi Kawu Ɗan Sarki
Ranar Murna

An ɗaura auren mawaƙi Kawu Ɗan Sarki

August 23, 2026
Uwargida na ce ta biya sadakin aure na da amarya ta – darakta Aminu Saira
Ranar Murna

Uwargida na ce ta biya sadakin aure na da amarya ta – darakta Aminu Saira

August 2, 2026
Bikin auren darakta Aminu Saira a Azare ya ja hankalin jama’a
Ranar Murna

Bikin auren darakta Aminu Saira a Azare ya ja hankalin jama’a

July 31, 2026
An taya Aisar, jikar marubuciya Sadiya Garba Yakasai, murnar cika shekaru 5
Ranar Murna

An taya Aisar, jikar marubuciya Sadiya Garba Yakasai, murnar cika shekaru 5

July 15, 2026
Jarumin Kannywood Tijjani Faraga ya aurar da ‘yar sa ta biyu
Ranar Murna

Jarumin Kannywood Tijjani Faraga ya aurar da ‘yar sa ta biyu

July 12, 2026
Mawaƙi Sa’eed Ja’afar ya samu ƙaruwa da ‘ya mace
Ranar Murna

Mawaƙi Sa’eed Ja’afar ya samu ƙaruwa da ‘ya mace

July 6, 2026
Next Post
Ummulkhairi Usman (Ummi Gayu)

Ban taɓa soyayya da ɗan Kannywood ba - jaruma Ummi Gayu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!