Mawaƙi Abdool-Gaya ya samu ƙaruwar ɗa namiji
FITACCEN mawaƙi, jarumi kuma furodusa a masana’antar Kannywood, Abdool-Gaya, ya samu ƙaruwar ɗa namiji, lamarin da ya sanya shi cikin ...
FITACCEN mawaƙi, jarumi kuma furodusa a masana’antar Kannywood, Abdool-Gaya, ya samu ƙaruwar ɗa namiji, lamarin da ya sanya shi cikin ...
FITACCEN matashin mawaƙi a Kannywood, Sa'eed Ja'afar, ya samu ƙaruwa da 'ya mace bayan da maiɗakin sa ta haifa masa ...
ALLAH cikin ikon sa ya azurta mawaƙi kuma editan waƙoƙi Alhassan Abdulazeez (Babangida Afto) da 'ya'ya mata 'yan biyu, a ...
A SAFIYAR shekaranjiya Talata, Allah ya azurta sanannen mawaƙi a Kannywood kuma ɗan jarida, Alhaji Abubakar Yarima, da ɗa namiji. ...
DAƊI biyu ya lulluɓe marubuciya Bilkisu Yusuf Ali a wannan makon, yayin da ta samun jika, sannan kuma ta samu ...
SHAHARARREN mawaƙin gambara (Hip-hop) a Kannywood, Malam Aminu Abba Umar, wanda aka fi sani da suna Nomiis Gee, ya samu ...
ALLAH ya azurta matashin mai ɗaukar hoton bidiyo a Kannywood, Ibrahim Wassh da 'ya mace. Maiɗakin sa, Sakina, ta haihu ...
A YAMMACIN Talata, 30 ga Afrilu, 2024 Allah ya azurta shahararren mawaƙi a Kannywood, Alhaji Sanusi Anu, da 'ya mace. ...
A DAREN Juma'a, 5 ga Afrilu, 2024 Allah ya azurta jarumin barkwanci a Kannywood, Malam Aminu Ali, da 'ya mace. ...
A RANAR Alhamis, 29 ga Maris, 2024 Allah ya azurta matashin makaɗi kuma mawaƙi a Kannywood, Musa Muhammad, wanda aka ...
© 2024 Mujallar Fim