• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Tuesday, October 13, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result

  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Haihuwa ta 13: Baba Ari ya samu Nana Khadija

by ABBA MUHAMMAD
April 6, 2024
in Ranar Murna
0
Haihuwa ta 13: Baba Ari ya samu Nana Khadija

Nana Khadija da baban ta, Aminu Baba Ari

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

A DAREN Juma’a, 5 ga Afrilu, 2024 Allah ya azurta jarumin barkwanci a Kannywood, Malam Aminu Ali, da ‘ya mace.

Amaryar sa, Fatima Aminu (Ummi), ta haihu da misalin ƙarfe 12:46 na dare a asibitin Mariri da ke Ƙaramar Hukumar Kunmbotso, Kano.

Aminu, wanda aka fi sani da Baba Ari, ya raɗa wa jaririyar suna Nana Khadija.

Jarumin ya shaida wa mujallar Fim cewa matan sa biyu: Uwargida Hajiya Farida da amarya Fatima (Ummi). ‘Ya’yan sa 12, maza biyar, mata 7.

Allah ya raya Nana Khadija, ya kuma albarkaci rayuwar ta.

Loading

Tags: Baba Arihaihuwa
Previous Post

Ba da tallafin wutar lantarki kashi 85 ya ƙara nuna Tinubu mai son jama’a ne – Minista

Next Post

Shugaban Kadawood, Nura MC ya ƙalubalanci gwamnatin Kano kan hana yin fim ɗin daba

Related Posts

Bikin auren Ibrahim Nuhu Gudaji da Zainab Adamu (Najlah): Marubuta sun yi wa Hadiza Nuhu Gudaji da Lubabatu Ya’u kara
Ranar Murna

Bikin auren Ibrahim Nuhu Gudaji da Zainab Adamu (Najlah): Marubuta sun yi wa Hadiza Nuhu Gudaji da Lubabatu Ya’u kara

October 10, 2026
Furodusan ‘Wata Shida’, Hayatuddeen Yakubu ya sake aure wata 7 bayan rasuwar matar sa
Ranar Murna

Furodusan ‘Wata Shida’, Hayatuddeen Yakubu ya sake aure wata 7 bayan rasuwar matar sa

September 28, 2026
An ɗaura auren Faɗima ‘yar furodusan Kannywood marigayi Nura Shariff
Ranar Murna

An ɗaura auren Faɗima ‘yar furodusan Kannywood marigayi Nura Shariff

September 7, 2026
Farha, ‘yar tsohuwar jaruma Halima Atete, ta cika shekara ɗaya
Ranar Murna

Farha, ‘yar tsohuwar jaruma Halima Atete, ta cika shekara ɗaya

September 5, 2026
Mawaƙi Abdool-Gaya ya samu ƙaruwar ɗa namiji
Ranar Murna

Mawaƙi Abdool-Gaya ya samu ƙaruwar ɗa namiji

August 24, 2026
An ɗaura auren mawaƙi Kawu Ɗan Sarki
Ranar Murna

An ɗaura auren mawaƙi Kawu Ɗan Sarki

August 23, 2026
Next Post
Shugaban Kadawood, Nura MC ya ƙalubalanci gwamnatin Kano kan hana yin fim ɗin daba

Shugaban Kadawood, Nura MC ya ƙalubalanci gwamnatin Kano kan hana yin fim ɗin daba

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!