• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Tuesday, August 25, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Ɗangwal da A’isha sun haifi A’isha ‘Yargwal

by DAGA ABBA MUHAMMAD
May 4, 2023
in Ranar Murna
0
'Yangwal tare da 'yar su, A'isha 'Yargwal

'Yangwal tare da 'yar su, A'isha 'Yargwal

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

ALLAH ya albarkaci furodusa a Kannywood, Abdulrahaman Gambo (Ɗangwal), da ‘ya mace.

Matar sa A’isha Muhammad ta haihu da misalin ƙarfe 8:02 na dare a gidan sa da ke lamba A 321, Sabon Titin Kwaɗo, kwanar Masallacin Dillalai, Katsina, a ranar Litinin, 1 ga Mayu, 2023.

Ɗangwal ya raɗa wa jaririyar suna A’isha, ya na kiran ta da ‘Yargwal.

Za a yi bikin suna a ranar Litinin mai zuwa.

A’isha Abdulrahaman (‘Yargwal)

An dai ɗaura auren Ɗangwal da A’isha ne a ranar Asabar, 4 ga Yuni, 2023, a masallacin Juma’a na Sheikh Abubakar Mahmud Gumi da ke Titin Sabon Birni, Sabon Kawo, Kaduna.

Ɗangwal furodusa ne ɗan asalin Jihar Katsina, amma ya na gudanar da harkokin sa na finafinai a Kaduna.

Ɗangwal ya taɓa fitowa takarar zama ɗan majalisar jiha mai wakiltar Funtuwa a ƙarƙashin jam’iyyar PDP na shekarar 2023, sai kuma bai samu damar cin zaɓen fitar da gwani ba a 2022.

Loading

Tags: A'isha MuhammadAbdulrahman Gambo ƊangwalfurodusahaihuwajaririyaKatsina
Previous Post

Mun kwaso ‘yan Nijeriya 376 daga Sudan, kuma ba za mu bar ko mutum ɗaya a baya ba – Sadiya Farouq

Next Post

Abba Zakin Hausa zai angwance da Asiya

Related Posts

Mawaƙi Abdool-Gaya ya samu ƙaruwar ɗa namiji
Ranar Murna

Mawaƙi Abdool-Gaya ya samu ƙaruwar ɗa namiji

August 24, 2026
An ɗaura auren mawaƙi Kawu Ɗan Sarki
Ranar Murna

An ɗaura auren mawaƙi Kawu Ɗan Sarki

August 23, 2026
Uwargida na ce ta biya sadakin aure na da amarya ta – darakta Aminu Saira
Ranar Murna

Uwargida na ce ta biya sadakin aure na da amarya ta – darakta Aminu Saira

August 2, 2026
Bikin auren darakta Aminu Saira a Azare ya ja hankalin jama’a
Ranar Murna

Bikin auren darakta Aminu Saira a Azare ya ja hankalin jama’a

July 31, 2026
An taya Aisar, jikar marubuciya Sadiya Garba Yakasai, murnar cika shekaru 5
Ranar Murna

An taya Aisar, jikar marubuciya Sadiya Garba Yakasai, murnar cika shekaru 5

July 15, 2026
Jarumin Kannywood Tijjani Faraga ya aurar da ‘yar sa ta biyu
Ranar Murna

Jarumin Kannywood Tijjani Faraga ya aurar da ‘yar sa ta biyu

July 12, 2026
Next Post
Abba Zakin Hausa da katin gayyatar ɗaurin auren sa

Abba Zakin Hausa zai angwance da Asiya

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!