• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Tuesday, August 25, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Abba Zakin Hausa zai angwance da Asiya

by DAGA ABBA MUHAMMAD
May 5, 2023
in Ranar Murna
0
Abba Zakin Hausa da katin gayyatar ɗaurin auren sa

Abba Zakin Hausa da katin gayyatar ɗaurin auren sa

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

ALLAH ya yi, shi ma matashin mawaƙi a Kannywood, Buhari Yusuf, wanda aka fi sani da Abba Zakin Hausa, zai yi bankwana da kwanan situdiyo.

Za a ɗaura auren Abba da abar ƙaunar sa Asiya Muhammad da misalin ƙarfe 1:00 na rana a Masallacin Juma’a da ke tsohuwar kasuwar unguwar Ɗan Magaji, a Zariya, Jihar Kaduna, a ranar Juma’a, 19 ga Mayu, 2023. 

Da ya ke sanar da gayyatar ɗaurin auren nasa, Abba Zakin Hausa ya rubuta cewa, “Lokacin da aka daɗe ana jira ya zo. Ina farin cikin gayyatar ku zuwa ɗaurin aure na wanda zai gudana kamar yadda ku ka gani a jikin wannan katin. Akwai walima a ƙofar gidan baban ango da zarar an kammala ɗaurin aure.”

To Allah ya kai mu.

Loading

Tags: Abba Zakin HausaBuhari Yusufɗaurin aureKannywoodmawaƙiZariya
Previous Post

Ɗangwal da A’isha sun haifi A’isha ‘Yargwal

Next Post

Maza sun saba da tauye haƙƙin mata a fagen adabi – Maryam Ali Ali

Related Posts

Mawaƙi Abdool-Gaya ya samu ƙaruwar ɗa namiji
Ranar Murna

Mawaƙi Abdool-Gaya ya samu ƙaruwar ɗa namiji

August 24, 2026
An ɗaura auren mawaƙi Kawu Ɗan Sarki
Ranar Murna

An ɗaura auren mawaƙi Kawu Ɗan Sarki

August 23, 2026
Uwargida na ce ta biya sadakin aure na da amarya ta – darakta Aminu Saira
Ranar Murna

Uwargida na ce ta biya sadakin aure na da amarya ta – darakta Aminu Saira

August 2, 2026
Bikin auren darakta Aminu Saira a Azare ya ja hankalin jama’a
Ranar Murna

Bikin auren darakta Aminu Saira a Azare ya ja hankalin jama’a

July 31, 2026
An taya Aisar, jikar marubuciya Sadiya Garba Yakasai, murnar cika shekaru 5
Ranar Murna

An taya Aisar, jikar marubuciya Sadiya Garba Yakasai, murnar cika shekaru 5

July 15, 2026
Jarumin Kannywood Tijjani Faraga ya aurar da ‘yar sa ta biyu
Ranar Murna

Jarumin Kannywood Tijjani Faraga ya aurar da ‘yar sa ta biyu

July 12, 2026
Next Post
Dakta Maryam Ali Ali: "Tarihin rubutun Hausa ba zai cika ba sai an haɗa da mata"

Maza sun saba da tauye haƙƙin mata a fagen adabi - Maryam Ali Ali

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!