• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Wednesday, May 6, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Tsohuwar jarumar Kannywood Maryam Waziri da ɗan ƙwallo Tijjani Babangida sun samu ƙaruwa

by DAGA AHMAD NAGUDU
February 7, 2023
in Ranar Murna
0
Maryam Waziri da Tijjani Babangida rungume da Fadeel

Maryam Waziri da Tijjani Babangida rungume da Fadeel

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

ALLAH ya albarkaci tsohuwar jarumar Kannywood, Maryam Musa Waziri, da samun ƙaruwar ɗa namiji bayan shekara ɗaya da wata biyu da auren ta.

Maryam Waziri, Laila a cikin shirin nan mai dogon zango na ‘Labari Na’, ta haihu ne a ranar Lahadi, 29 ga Janairu, 2023, a wani asibitin kuɗi da ke Kaduna.

An yi raɗin suna a shekaranjiya Lahadi, inda aka raɗa wa jaririn suna Muhammad, amma za a riƙa kiran sa da Fadeel.

Baby Fadeel da ‘ya’yan Tijjani da Maryam

Idan kun tuna, an ɗaura auren Maryam da tsohon fitaccen ɗan wasan ƙwallon ƙafar Nijeriya na ƙungiyar ‘Green Eagle’ ɗin nan, Tijjani Babangida, a ranar Juma’a, 26 ga Nuwamba, 2021.

Allah ya raya Muhammad (Fadeel), ya kuma albarkaci rayuwar sa, amin.

Tijjani Babangida da Maryam Waziri… iyayen Muhammad Fadeel

Loading

Tags: haihuwaMaryam Musa WaziriTijjani Babangida
Previous Post

Auwalu Marshall ya aurar da ‘yar sa

Next Post

Za mu mayar da littafin ‘Daƙiƙa Talatin’ zuwa fim mai dogon zango, inji Gidan Dabino

Related Posts

Marubuci kuma furodusa Zubairu Musa Balannaji zai yi aure a ranar Lahadi
Ranar Murna

Marubuci kuma furodusa Zubairu Musa Balannaji zai yi aure a ranar Lahadi

December 26, 2025
Darakta Aminu Saira ya yi walimar buɗe gidan da babu mai irin shi a Kannywood 
Ranar Murna

Darakta Aminu Saira ya yi walimar buɗe gidan da babu mai irin shi a Kannywood 

December 20, 2025
Sarkin Daura ya naɗa Rarara Sarkin Waƙar Ƙasar Hausa
Ranar Murna

Sarkin Daura ya naɗa Rarara Sarkin Waƙar Ƙasar Hausa

December 14, 2025
Darakta a Kannywood, Balarabe Murtala Baharu zai yi bikin auren da ɗan sa ranar Asabar
Ranar Murna

Darakta a Kannywood, Balarabe Murtala Baharu zai yi bikin auren da ɗan sa ranar Asabar

December 3, 2025
Shekaru 10 da aure: Ba wanda ya taɓa jin kan mu tsakani na da mata ta – Adam M. Adam
Ranar Murna

Shekaru 10 da aure: Ba wanda ya taɓa jin kan mu tsakani na da mata ta – Adam M. Adam

December 3, 2025
Aure: Ahmad Yariman Tiga ya zama cikakken mutum
Ranar Murna

Aure: Ahmad Yariman Tiga ya zama cikakken mutum

November 28, 2025
Next Post
Littafin 'Daƙiƙa Talatin' da marubuci Ado Ahmad Gidan Dabino

Za mu mayar da littafin 'Daƙiƙa Talatin' zuwa fim mai dogon zango, inji Gidan Dabino

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!