Tsohuwar jarumar Kannywood Maryam Waziri da ɗan ƙwallo Tijjani Babangida sun samu ƙaruwa
ALLAH ya albarkaci tsohuwar jarumar Kannywood, Maryam Musa Waziri, da samun ƙaruwar ɗa namiji bayan shekara ɗaya da wata biyu ...
ALLAH ya albarkaci tsohuwar jarumar Kannywood, Maryam Musa Waziri, da samun ƙaruwar ɗa namiji bayan shekara ɗaya da wata biyu ...
SHEKARANJIYA, 26 ga Nuwamba, 2021, aka ɗaura auren jarumar Kannywood Maryam Musa Waziri da sahibin ta, tsohon fitaccen ɗan ƙwallon ...
© 2024 Mujallar Fim