• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Tuesday, August 11, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Shekaru 10 da aure: Ba wanda ya taɓa jin kan mu tsakani na da mata ta – Adam M. Adam

by MUKHTAR YAKUBU
December 3, 2025
in Ranar Murna
0
Shekaru 10 da aure: Ba wanda ya taɓa jin kan mu tsakani na da mata ta – Adam M. Adam

Malam Adam M. Adam tare da Hajara da 'ya'yan su uku cike da farin ciki

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

KWANAN nan ne jarumi a Kannywood, Malam Adam M. Adam, ya shirya wata ‘yar liyafa ta musamman a gidan sa shi da iyalin sa domin murnar cika shekaru 10 da auren su shi da matar sa, Hajara. An ɗaura auren su a cikin Agusta 2015, wanda ya nuna a yanzu sun cika shekaru 10 cur a matsayin ma’aurata.

Wannan ba ƙaramar nasara a aure, musamman a wannan zamanin da wani auren ma ko shekara ɗaya ba ya yi.

Saboda farin ciki, jarumin ya yi wa mujallar Fim ƙarin bayani game da shekaru 10 da auren nasu, kamar haka:

“Alhamdu lillah ina godiya ga Allah da ya nuna mana lokacin da muka cika shekaru goma da aure tsakani na da mata ta, Mrs. Hajara M. Adam, domin a yanzu mun cika shekara goma da zama ma’aurata.

“Mun yi aure a shekara ta 2015, kuma muna cikin soyayya da ƙaunar juna, da jin tausayin juna, da kuma daraja juna. Sannan mun samu ƙaruwar ‘ya’ya uku duk mata:  Rumaisa M. Adam, Hauwa’u Hibba M. Adam da Fatima Sajida M. Adam.

Adam da Hajara tare da Rumaisa, Hauwa’u Hibba da Fatima Sajida

“Wannan shekara goma da muka yi tun da na auri mata ta na kawo ta Kano daga Maiduguri, kullum iyayen ta da ‘yan’uwan ta sa mini albarka suke, haka ni ma iyaye na sa mata albarka suke yi, saboda tun da muka yi aure babu wanda ya taɓa jin kan mu da ita, kuma ba mu taɓa samun matsala da ita ba, wadda har sai wani ya ji.

Kyawawan ‘ya’yan Adam da Hajara, wato Rumaisa, Hauwa’u Hibba da Fatima Sajida

“Ko da mun ɗan samu matsala ma, mu muke sasanta kan mu. Don haka babu abin da za mu ce da Allah sai dai godiya. Kuma muna cikin farin ciki da mu da ‘ya’yan mu.

“Muna roƙon Ubangiji Allah ya ƙara ba mu zaman lafiya da kwanciyar hankali a ƙasar mu da garin mu alfarmar shugaba S.A.W.”

Adam M. Adam: sai godiya

Loading

Tags: Adam M. AdamaureHajarashekaru10Wedding Anniversary
Previous Post

Abin da ya sa Hukumar Tace Finafinai take gudanar da taron Mauludi – El-Mustapha

Next Post

Darakta a Kannywood, Balarabe Murtala Baharu zai yi bikin auren da ɗan sa ranar Asabar

Related Posts

An taya Aisar, jikar marubuciya Sadiya Garba Yakasai, murnar cika shekaru 5
Ranar Murna

An taya Aisar, jikar marubuciya Sadiya Garba Yakasai, murnar cika shekaru 5

July 15, 2026
Jarumin Kannywood Tijjani Faraga ya aurar da ‘yar sa ta biyu
Ranar Murna

Jarumin Kannywood Tijjani Faraga ya aurar da ‘yar sa ta biyu

July 12, 2026
Mawaƙi Sa’eed Ja’afar ya samu ƙaruwa da ‘ya mace
Ranar Murna

Mawaƙi Sa’eed Ja’afar ya samu ƙaruwa da ‘ya mace

July 6, 2026
Furodusa Alhaji Sheshe da Khairiyyah sun zama ɗaya
Ranar Murna

Furodusa Alhaji Sheshe da Khairiyyah sun zama ɗaya

July 4, 2026
Abokai sun shirya yin walima don taya jarumin Kannywood AS Bello murnar zama Farfesa
Ranar Murna

Abokai sun shirya yin walima don taya jarumin Kannywood AS Bello murnar zama Farfesa

July 2, 2026
Furodusan Kannywood Alhaji Sheshe zai angwance ranar Asabar
Ranar Murna

Furodusan Kannywood Alhaji Sheshe zai angwance ranar Asabar

June 29, 2026
Next Post
Darakta a Kannywood, Balarabe Murtala Baharu zai yi bikin auren da ɗan sa ranar Asabar

Darakta a Kannywood, Balarabe Murtala Baharu zai yi bikin auren da ɗan sa ranar Asabar

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!