• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Wednesday, May 6, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Auwalu Marshall ya aurar da ‘yar sa

by DAGA MUKHTAR YAKUBU
February 5, 2023
in Ranar Murna
0
Amarya Humaira da angon ta, Abubakar Sulaiman

Amarya Humaira da angon ta, Abubakar Sulaiman

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

TSOHON Shugaban ƙungiyar  masu shirya fim na farko a masana’antar Kannywood kuma Shugaban Majalisar Dattawan Kannywood, Malam Auwal Isma’il Marshall, a wannan rana ta Lahadi 5 ga Fabarairu, 2023 ya aurar da ‘yar sa, Aisha ( Humaira) ga angon ta, Abubakar Sulaiman.

An ɗaura auren a Masallacin Juma’a na Umar Ibn Khattab da ke Shatale-talen Dangi, Kano, da misalin ƙarfe 11 na rana. 

Jama’a da dama ‘yan Kannywood sun halarci ɗaurin auren.

Allah ya ba da zaman lafiya da ƙaruwar arziki a cikin zaman auren.

Loading

Tags: Auwalu Marshallɗaurin aureKano
Previous Post

Zaɓen 2023: Aikin gwajin na’urar tantance masu rajistar zaɓe ya yi nasara

Next Post

Tsohuwar jarumar Kannywood Maryam Waziri da ɗan ƙwallo Tijjani Babangida sun samu ƙaruwa

Related Posts

Marubuci kuma furodusa Zubairu Musa Balannaji zai yi aure a ranar Lahadi
Ranar Murna

Marubuci kuma furodusa Zubairu Musa Balannaji zai yi aure a ranar Lahadi

December 26, 2025
Darakta Aminu Saira ya yi walimar buɗe gidan da babu mai irin shi a Kannywood 
Ranar Murna

Darakta Aminu Saira ya yi walimar buɗe gidan da babu mai irin shi a Kannywood 

December 20, 2025
Sarkin Daura ya naɗa Rarara Sarkin Waƙar Ƙasar Hausa
Ranar Murna

Sarkin Daura ya naɗa Rarara Sarkin Waƙar Ƙasar Hausa

December 14, 2025
Darakta a Kannywood, Balarabe Murtala Baharu zai yi bikin auren da ɗan sa ranar Asabar
Ranar Murna

Darakta a Kannywood, Balarabe Murtala Baharu zai yi bikin auren da ɗan sa ranar Asabar

December 3, 2025
Shekaru 10 da aure: Ba wanda ya taɓa jin kan mu tsakani na da mata ta – Adam M. Adam
Ranar Murna

Shekaru 10 da aure: Ba wanda ya taɓa jin kan mu tsakani na da mata ta – Adam M. Adam

December 3, 2025
Aure: Ahmad Yariman Tiga ya zama cikakken mutum
Ranar Murna

Aure: Ahmad Yariman Tiga ya zama cikakken mutum

November 28, 2025
Next Post
Maryam Waziri da Tijjani Babangida rungume da Fadeel

Tsohuwar jarumar Kannywood Maryam Waziri da ɗan ƙwallo Tijjani Babangida sun samu ƙaruwa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!