Ɗimbin jama’a tare da Gwamnan Kano suka halarci jana’iza da zaman makokin Hajiya Zainab Naniya, mahaifiyar jarumi Isah A. Isah
ƊIMBIN jama'a, ciki har da Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, suka halarci jana'izar Hajiya Zainab Abdullahi Naniya, mahaifiyar ...


