Agajin marasa galihu: Ma’aikatar Jinƙai ta fara tantance sunayen waɗanda hare-haren ‘yan ta’adda ya shafa a Jihar Katsina
GWAMNATIN Tarayya ta fara tattara sunayen waɗanda hare-haren 'yan ta'adda ya shafa a wasu ƙananan hukumomi na Jihar Katsina. Aikin ...