Gargaɗin jarumar Kannywood ga Adam A. Zango: Zan tona maka asiri idan…by DAGA IRO MAMMAN August 19, 2021 0 WATA jarumar Kannywood, Ummi Rahab, ta yi barazanar za ta tona wa Adam A. Zango "asiri" idan har bai daina ...