• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Thursday, July 31, 2025
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result

  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Tsohuwar jaruma a Kannywood, Rasheeda Maisa’a ta cika shekara ɗaya cif a ɗakin mijin ta

by ABBA MUHAMMAD
December 3, 2024
in Labarai
0
Tsohuwar jaruma a Kannywood, Rasheeda Maisa’a ta cika shekara ɗaya cif a ɗakin mijin ta

Rasheeda da mijin ta Alhaji Aliyu Adamu

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

A YAU Talata ne tsohuwar jaruma a Kannywood, Hajiya Rasheeda Adamu Abdullahi, wadda aka fi sani da Rasheeda Maisa’a da mijin ta Alhaji Aliyu Adamu (Sardaunan Matasan Gwoza) su ka cika shekara ɗaya cif da aure.

Rasheeda ta tura hotunan musamman guda biyar a guruf ɗin ‘Kannywood Family’, inda aka gan ta tare da mijin ta Alhaji Aliyu.

Sai kuma ta tura da saƙon murya (voice note) da cewa, “Yan Kannywood Family barkan ku da safiya, da fatan kowa ya tashi lafiya. To ga ‘yar ku nan, ‘yar’uwar ku, ‘yar ƙanwar ku, a yi min addu’a, Allah ya ƙara mana zaman lafiya da miji na, yau mun cika shekara ɗaya, yau mun shekara ɗaya da aure, Allah ya tabbatar mana da alkhairi.”

Allah ya ƙara masu zaman lafiya da ƙaunar juna.

Loading

Previous Post

Ba zan iya misalta murna ta kan karar da aka nuna mini a bikin ƙanwa ta Sa’adatu ba, inji jarumar Kannywood Raihan Ƙamshi

Next Post

Tinubu ya amince da biyan kuɗin kafa Cibiyar Yaɗa Labarai ta UNESCO

Related Posts

Wani mai suna Bashir Abdullahi ya damfare ni miliyan bakwai da rabi, inji Halisa
Labarai

Wani mai suna Bashir Abdullahi ya damfare ni miliyan bakwai da rabi, inji Halisa

July 28, 2025
Gaskiyar magana kan ji-ta-ji-tar ‘mutuwar’ Aminu Ala
Labarai

Gaskiyar magana kan ji-ta-ji-tar ‘mutuwar’ Aminu Ala

July 28, 2025
KADIFF 2025: Uganda ta fi yawan finafinai a bikin baje-kolin na Kaduna – Israel Kashim Audu
Labarai

KADIFF 2025: Uganda ta fi yawan finafinai a bikin baje-kolin na Kaduna – Israel Kashim Audu

July 25, 2025
Karya dokar liƙi: Kotu ta ɗaure G-Fresh da Hamisu Breaker tsawon wata biyar-biyar
Labarai

Karya dokar liƙi: Kotu ta ɗaure G-Fresh da Hamisu Breaker tsawon wata biyar-biyar

July 24, 2025
‘Yan Kannywood sun kaɗu da rasuwar Abdoulfatah Omar
Labarai

‘Yan Kannywood sun kaɗu da rasuwar Abdoulfatah Omar

July 23, 2025
Allah ya yi wa mahaifiyar darakta Salisu Mu’azu rasuwa
Labarai

Allah ya yi wa mahaifiyar darakta Salisu Mu’azu rasuwa

July 17, 2025
Next Post
Tinubu ya amince da biyan kuɗin kafa Cibiyar Yaɗa Labarai ta UNESCO

Tinubu ya amince da biyan kuɗin kafa Cibiyar Yaɗa Labarai ta UNESCO

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!