• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Saturday, June 7, 2025
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Wata 3 da rabi bayan rasuwar matar sa, furodusa Magaji Sulson ya yi rashin babban ɗan ta Mubarak a Kogin Kaduna

by DAGA ABBA MUHAMMAD
December 5, 2022
in Labarai
0
Marigayi Mubarak Yahaya (a dama) da mahaifin sa, Alh. Magaji Sulaiman

Marigayi Mubarak Yahaya (a dama) da mahaifin sa, Alh. Magaji Sulaiman

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

ALLAHU Akbar! Da la’asar ɗin jiya Lahadi, 4 ga Disamba, 2022 Allah ya ɗauki ran Mubarak, ɗa ga fitaccen darakta kuma furodusa mazaunin Zariya, Alhaji Magaji Sulaiman.

Mubarak Yahaya ya rasu da misalin ƙarfe 4:00 na yamma a Kogin Kaduna, wanda ake kira da ‘River Kaduna’, a Kabala Costain, Kaduna, sakamakon wanke ƙafar sa da ya je yi ruwan ya ja shi, kuma har zuwa yanzu ba a ga gawar sa ba.

Marigayin, mai kimanin shekara 19 a duniya, shi ne babban ɗan matar Alhaji Magaji Sulaiman wadda mujallar Fim ta ba ku labarin rasuwar ta da ta faru a ranar Litinin, 22 ga Agusta, 2022, mai suna Hajiya Hannatu Yahaya.

Alhaji Magaji, wansa shi ne mamallakin kamfanin shirya finafinai na Sulson Production, ya shaida wa mujallar Fim a yau cewa Mubarak ya na zaune a Kaduna ne wurin aminin shi Alhaji Magaji, wato tsohon shugaban uwar ƙungiyar masu shirya finafinan Hausa na ƙasa, MOPPAN, Alhaji Abdullahi Maikano Usman, inda ya ke karatu.

Allah ya jiƙan Mubarak da rahama, amin.

Loading

Tags: Abdullahi Maikano UsmandrowningHannatu YahayaKabala CostainKogin KadunaMagaji SulaimanMOPPANMubarak YahayamutuwaRiver KadunaSulson Production
Previous Post

Baƙin ƙabilu ne ke ɓata mana Kannywood, su na siyasantar da ita – Rashida Maisa’a

Next Post

Jarumin Kannywood Adamsy Celebrity zai angwance da Ummakatty ran Asabar

Related Posts

An naɗa Shehu Hassan Kano shugaban riƙo na MOPPAN
Labarai

An naɗa Shehu Hassan Kano shugaban riƙo na MOPPAN

June 3, 2025
MOPPAN ta ba gwamnan Kebbi lambar yabo a madadin ‘yan fim
Labarai

MOPPAN ta ba gwamnan Kebbi lambar yabo a madadin ‘yan fim

June 2, 2025
Ƙungiya ta ja kunnen gwamnatin Kano kan dakatar da finafinan Kannywood 22
Labarai

Ƙungiya ta ja kunnen gwamnatin Kano kan dakatar da finafinan Kannywood 22

May 20, 2025
Hukuma ta rufe gidajen gala a Kano har sai bayan Ramadan
Labarai

Gwamnatin Kano ta dakatar da haska finafinan Kannywood 22 a intanet da talbijin 

May 19, 2025
Labarai

Gwamnan Kano ya ɗauki nauyin ‘yan Kannywood 5 zuwa Hajjin bana

April 17, 2025
Sabuwa, matar Ɗanmaraya Jos, ta rasu
Labarai

Sabuwa, matar Ɗanmaraya Jos, ta rasu

March 28, 2025
Next Post
Adams Celebrity da amarya Ummakatty

Jarumin Kannywood Adamsy Celebrity zai angwance da Ummakatty ran Asabar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!