• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Saturday, July 19, 2025
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Ya kamata duk mace da za ta yi fim ta daina ƙunshi da hujin hanci, inji Jammaje

by MUKHTAR YAKUBU
December 4, 2024
in Labarai
0
Ya kamata duk mace da za ta yi fim ta daina ƙunshi da hujin hanci, inji Jammaje

Kabiru Musa Jammaje

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

SHUGABAN kamfanin shirya fim na Jammaje Production, Kano, Malam Kabiru Musa Jammaje, ya yi kira ga dukkan wata mace mai so ta zama cikakkiyar jarumar fim da ta daina ƙunshi, musamman zanen fulawa a hannu da ƙafa, da kuma hujin hanci.

A cewar sa, hakan ne zai sa ta zama cikakkiyar jaruma.

A lokacin da yake ta’aliƙi a taron KILAF Awards 24 a makon da ya gabata, Jammaje ya ce: “Sau da dama sai ka ga mun tsara za mu fita aiki amma sai ka ga jarumai mata sun yi ƙunshin fulawa ko su zo da haƙorin Makka ko hujin hanci, wanda hakan yana shafar aikin mu, don wani lokacin ma har yana jawo mana asara saboda rol ɗin da za a ba su bai yi daidai da tsarin kwalliyar ta ba.

“Hakan zai sa ko dai a dakatar da sin ɗin da za ta hau zuwa lokaci da za ta sauya idan zai yiwu ko kuma a canza ta da wata, yayin da hakan yake jawo mana asara ta kuɗi da ta lokaci.

“Don haka in dai mace tana son ta zama cikakkiyar jaruma sai ta daina ƙunshi, musamman zanen fulawa da hujin hanci da saka haƙorin Makka.

“Ku duba yadda Nafisa Abdullahi take mana, saboda ta ɗauki fim sana’a kuma ta yarda ita jaruma ce, duk ba ta yin irin wannan abubuwan, don haka ba a samun matsala da ita a duk wani rol ɗin da za a ɗora ta ko na ƙauye ko na birni. Don haka ‘yan fim mata sai a rinƙa kulawa.”

Loading

Tags: jarumaKabiru Musa Jammajekwalliyamata a fim
Previous Post

Jarumin Kannywood Alhassan Kwalle ya samu muƙamin siyasa

Next Post

BAN CE NA GOYI BAYAN ƘUDIRIN GYARAN DOKAR HARAJI ƊARI BISA ƊARI BA: INA BA DA HAKURI NA RASHIN FAHIMTA – Hon. Abdulmumin Jibrin Kofa 

Related Posts

Hukumar Shari’a da Hukumar Tace Finafinai za su haɗa gwiwa don tsaftace tarbiyya a Kano
Labarai

Hukumar Shari’a da Hukumar Tace Finafinai za su haɗa gwiwa don tsaftace tarbiyya a Kano

July 11, 2025
Labarai

Jarumin Kannywood, Baba Ƙarami ya yi magana kan ganin sa da aka yi kan keken guragu 

July 10, 2025
Tsohuwar jarumar Kannywood, Halisa tana neman addu’a
Labarai

Tsohuwar jarumar Kannywood, Halisa tana neman addu’a

July 9, 2025
Mawaƙin Manzon Allah, Abdullahi Ɗan Gano ya rasu
Labarai

Mawaƙin Manzon Allah, Abdullahi Ɗan Gano ya rasu

July 7, 2025
MOPPAN ta yi wa al’ummar Kano ta’aziyyar Aminu Ɗantata 
Labarai

MOPPAN ta yi wa al’ummar Kano ta’aziyyar Aminu Ɗantata 

June 29, 2025
Ƙungiyoyin harkar fim, KAFIGAN da MOPPAN, sun yi wa Rahama Sadau ta’aziyyar rasuwar mahaifin ta
Labarai

Ƙungiyoyin harkar fim, KAFIGAN da MOPPAN, sun yi wa Rahama Sadau ta’aziyyar rasuwar mahaifin ta

June 23, 2025
Next Post
BAN CE NA GOYI BAYAN ƘUDIRIN GYARAN DOKAR HARAJI ƊARI BISA ƊARI BA: INA BA DA HAKURI NA RASHIN FAHIMTA – Hon. Abdulmumin Jibrin Kofa 

BAN CE NA GOYI BAYAN ƘUDIRIN GYARAN DOKAR HARAJI ƊARI BISA ƊARI BA: INA BA DA HAKURI NA RASHIN FAHIMTA - Hon. Abdulmumin Jibrin Kofa 

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!