• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Friday, June 13, 2025
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Yadda bikin auren jarumar Kannywood Rashida Maisa’a ya gudana

by DAGA MUKHTAR YAKUBU
November 11, 2023
in Ranar Murna
0
Ango da amarya: Aliyu da Rashida

Ango da amarya: Aliyu da Rashida

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

HAUSAWA sun ce rana ba ta ƙarya, sai dai uwar ɗiya ta ji kunya. A yau Asabar, 11 ga Nuwamba, 2023 aka ɗaura auren jaruma a Kannywood, Hajiya  Rashida Adamu Abdullahi (Maisa’a) da angon ta Alhaji Aliyu Adamu (Sardaunan Matasan Gwoza).

An ɗaura auren a layin Malam Bello da ke unguwar Daurawa, daura da babban Titin Maiduguri, a cikin birnin Kano.

Mujallar Fim ta ruwaito cewa ɗaurin auren ya samu halartar jama’a masu yawa.

Amarya (a hagu) da Aina’u Ade

Amarya Rashida ba ta shirya wani taron shagalin biki ba kamar yadda jaruman fim su ka saba yi, amma a jiya Juma’a an tara malamai a gidan ta da ke unguwar Na’ibawa a Titin Zariya, su ka wuni su na karatun Alƙur’ani.

Bayan haka da yamma an ɗan yi taron biki a ƙofar gidan, wanda ‘yan’uwa da abokan arziki su ka halarta domin taya ta murna.

Amarya da Ruƙayya Dawayya

‘Yan fim da su ka halarta sun haɗa da Asma’u Sani, Sadiya Gyale, Zahra’u Shata, Yahanasu Sani,  Bilkisu Jibril, Maijidda Ibrahim, Fati Sulaiman, Saratu Giɗaɗo, Hadiza Kabara, Ruƙayya Dawayya, Hadiza Muhammad da Maryam Ceeter.

Allah ya bada zaman lafiya da ƙaruwar arziki.

Hadiza Muhammad na yi wa amarya liƙi
Tare da Saratu Giɗaɗo
Amarya da ango
Ana yi wa amarya liƙi
Mata adon biki
Mata cike da farin ciki
Allah ya bada zaman lafiya
Biki ya yi biki

Loading

Previous Post

‘Yan Kannywood sun nuna wa Hisbar Kano yatsa kan gayyatar su da ta yi

Next Post

Fa’iza ‘yar furodusa a Kannywood Fatima Lamaj ta zama mallakin Ibrahim

Related Posts

Jarumin Kannywood, Abdul M. Shareef zai auri jaruma Maryam Malika
Labarai

Jarumin Kannywood, Abdul M. Shareef zai auri jaruma Maryam Malika

June 12, 2025
An ɗaura auren darakta a Kannywood, Al-Amin Ciroma da ‘yar’uwar sa Sharifatu
Ranar Murna

An ɗaura auren darakta a Kannywood, Al-Amin Ciroma da ‘yar’uwar sa Sharifatu

May 2, 2025
Ƙarshen tika-tika, tik! A’ishatulhumaira ta zama matar Rarara ta huɗu
Ranar Murna

Ƙarshen tika-tika, tik! A’ishatulhumaira ta zama matar Rarara ta huɗu

April 25, 2025
Darakta Al-Amin Ciroma zai yi amarya a watan gobe, shekaru biyu bayan mutuwar auren sa da Wasila Isma’il 
Ranar Murna

Darakta Al-Amin Ciroma zai yi amarya a watan gobe, shekaru biyu bayan mutuwar auren sa da Wasila Isma’il 

April 20, 2025
Ahlan tare da 'yar sa Hassana, amaryar mako mai zuwa
Ranar Murna

Jarumi a Kannywood, Ahlan zai aurar da ‘yar sa Hassana

February 16, 2025
Daɗi kan daɗi: Marubuciya Bilkisu Yusuf Ali ta samu jika da digirin digirgir
Ranar Murna

Daɗi kan daɗi: Marubuciya Bilkisu Yusuf Ali ta samu jika da digirin digirgir

December 20, 2024
Next Post
Amarya Fa'iza Abubakar Gamagira da ango ASN Ibrahim Aliyu Bello

Fa'iza 'yar furodusa a Kannywood Fatima Lamaj ta zama mallakin Ibrahim

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!