• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Friday, July 25, 2025
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Yau Laraba za a yi addu’ar ukun rasuwar mahaifin Muhibbat Abdulsalam

by ABBA MUHAMMAD
April 3, 2024
in Labarai
0
Yau Laraba za a yi addu’ar ukun rasuwar mahaifin Muhibbat Abdulsalam

Marigayi Malam Abdul'aziz Abdulsalam

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

A SAFIYAR yau Laraba ne za a gudanar da taron addu’ar mahaifin tsohuwar jarumar Kannywood, Muhibbat Abdulsalam, marigayi Malam Abdul’aziz Abdulsalam.

Mijin Muhibbat ɗin, darakta Hassan Giggs, shi ne ba da sanarwar hakan a daren jiya.

A saƙon da ya wallafa a soshiyal midiya, Malam Giggs ya ce, “In-sha Allah gobe idan Allah ya kai mu, za a yi addu’ar uku na mahaifin mata ta Muhibbat Abdulsalam. Mu na barar addu’ar ku.”

Za a yi taron addu’ar a unguwar Ɗanladi Nasidi.

Idan kun tuna, mujallar Fim ta ba ku labarin cewa Malam Abdul’aziz ya rasu a safiyar Lahadi a gidan sa da ke unguwar Ɗanladi Nasidi a Kano, bayan ya yi jinyar shekara biyu.

Marigayin, mai kimanin shekaru 92, ya rasu ya bar ‘ya’ya tara, maza shida, mata uku.

An yi masa sallah da misalin ƙarfe 10:00 na safe, sa’annan aka rufe shi maƙabartar Tarauni.

Loading

Tags: Hassan GiggsMarigayi Malam Abdul'aziz AbdulsalamMuhibbat Abdulsalamrasuwar mahaifi
Previous Post

Kamfanin SRTV Media zai karrama furodusa Abdulkareem Mohammed a London

Next Post

Addu’ar samun auren mace ta bakwai ta tuno wa mutane auri-sakin da Adam A. Zango ya yi

Related Posts

Labarai

Karya dokar liƙi: Kotu ta ɗaure G-Fresh da Hamisu Breaker tsawon wata biyar-biyar

July 24, 2025
‘Yan Kannywood sun kaɗu da rasuwar Abdoulfatah Omar
Labarai

‘Yan Kannywood sun kaɗu da rasuwar Abdoulfatah Omar

July 23, 2025
Allah ya yi wa mahaifiyar darakta Salisu Mu’azu rasuwa
Labarai

Allah ya yi wa mahaifiyar darakta Salisu Mu’azu rasuwa

July 17, 2025
Hukumar Shari’a da Hukumar Tace Finafinai za su haɗa gwiwa don tsaftace tarbiyya a Kano
Labarai

Hukumar Shari’a da Hukumar Tace Finafinai za su haɗa gwiwa don tsaftace tarbiyya a Kano

July 11, 2025
Jarumin Kannywood, Baba Ƙarami ya yi magana kan ganin sa da aka yi kan keken guragu 
Labarai

Jarumin Kannywood, Baba Ƙarami ya yi magana kan ganin sa da aka yi kan keken guragu 

July 10, 2025
Tsohuwar jarumar Kannywood, Halisa tana neman addu’a
Labarai

Tsohuwar jarumar Kannywood, Halisa tana neman addu’a

July 9, 2025
Next Post
Addu’ar samun auren mace ta bakwai ta tuno wa mutane auri-sakin da Adam A. Zango ya yi

Addu'ar samun auren mace ta bakwai ta tuno wa mutane auri-sakin da Adam A. Zango ya yi

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!