• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Tuesday, July 22, 2025
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Yau za a fara shagulgulan bikin auren darakta Aminu Al-Rahuz

by DAGA MUKHTAR YAKUBU
February 2, 2023
in Ranar Murna
0
Ango Aminu Al-Rahuz da amarya Bilkisu Muhammad Bello

Ango Aminu Al-Rahuz da amarya Bilkisu Muhammad Bello

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

A YAU Alhamis za a fara shagulgulan bikin auren daraktan fim ɗin nan mai dogon zango na ‘Izzar So’, wato Aminu Al-Rahuz, wanda za a ɗaura wa aure da sahibar sa, Bilkisu Muhammad Bello.

Za a fara bikin ne da wata ƙasaitacciyar dina da za a gudanar a Ado Gwanja Event Centre da ke bayan Jami’ar North-west a unguwar Kabuga, Kano, da misalin ƙarfe 8 na dare.

A gobe kuma, 3 ga Fabrairu, 2023 da misalin ƙarfe 11 na rana za a yi taron ɗaurin aure a gidan Alhaji Idris Bello da ke kusa da Makarantar Ahmadiyya a unguwar Birged, Kwanar Jaba, inda daga nan za a ci gaba da sauran sha’anonin bikin.

Abin ya zo! Aminu da Bilkisu
Gobe za a ɗaura auren Bilkisu da Aminu

Loading

Tags: Aminu Al-RahuzaureBilkisu Muhammad Belloɗaurin aureIzzar SoKano
Previous Post

Ƙungiyar Alƙalam za ta yi taron tunawa da marubuci kuma ɗan jarida marigayi Mahmoon Baba-Ahmed

Next Post

Ɗan Adalar Kalshingi, jarumin Kannywood Aliyu Haidar ya jaddada farin ciki

Related Posts

Furodusa a Kannywood, Shu’aibu Yawale ya aurar da ‘ya’ya biyu
Ranar Murna

Furodusa a Kannywood, Shu’aibu Yawale ya aurar da ‘ya’ya biyu

July 18, 2025
Furodusa a Kannywood, Rabi’u Koli da A’isha sun zama ɗaya
Ranar Murna

Furodusa a Kannywood, Rabi’u Koli da A’isha sun zama ɗaya

July 16, 2025
Ranar Murna

Furodusa a Kannywood, Rabi’u Koli zai yi aure ranar Asabar

July 10, 2025
Al-Ameen, Haidar na shirin Daɗin Kowa, ya zama angon Walida
Ranar Murna

Al-Ameen, Haidar na shirin Daɗin Kowa, ya zama angon Walida

June 29, 2025
Haihuwa ta 14: Mawaƙi Abubakar Yarima ya samu Muhammad Sani
Ranar Murna

Haihuwa ta 14: Mawaƙi Abubakar Yarima ya samu Muhammad Sani

June 19, 2025
Jarumin Kannywood, Abdul M. Shareef zai auri jaruma Maryam Malika
Labarai

Jarumin Kannywood, Abdul M. Shareef zai auri jaruma Maryam Malika

June 12, 2025
Next Post
Aliyu Haidar

Ɗan Adalar Kalshingi, jarumin Kannywood Aliyu Haidar ya jaddada farin ciki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!