• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Sunday, October 11, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Ɗan Adalar Kalshingi, jarumin Kannywood Aliyu Haidar ya jaddada farin ciki

by DAGA ABBA MUHAMMAD
February 3, 2023
in Labarai
0
Aliyu Haidar

Aliyu Haidar

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

MAWAƘI kuma jarumi a Kannywood, Alhaji Aliyu Ibrahim, wanda aka fi sani da Aliyu Haidar ko Hambal a cikin shirin ‘Labari Na’, ya bayyana irin farin cikin da ya tsinci kan sa a ciki lokacin da Sarkin Kalshingi ya naɗa shi sarautar Ɗan Adalan Kalshingi.

Aliyu Haidar ya yi bayanin hakan ne a lokacin da ya ke zantawa da mujallar Fim kwanan nan a Kaduna.

Ɗan Adalan na Kalshingi ya ce, “Na ji daɗi matuƙa, kuma na yi murna. Saboda ni wannan bawan Allah, Mai Martaba Sarki Hussaini Abubakar Magaji, ya yi min abin da ba zan iya mantawa a duniya ba. Bai san ni ba, bai taɓa gani na ba, bai taɓa mu’amala da ni ba, amma kasancewar jin yadda na ke kyautata wa al’umma in ina da shi da kuma irin tausaya wa al’umma da na ke yi in ina da shi, kuma da ya kalle ni a fim ɗin ‘Labari Na’, sai ya ce kai wannan ya burge ni, gaskiya dole in jawo wannan ya zama a matsayin ɗan fada na. 

“Wallahi da aka turo min takardar naɗi na Ɗan Adalan Kalshingi, wallahi na ji daɗi ɗari bisa ɗari. Kuma in-sha Allahu za mu gayyace ku, za ku zo taron naɗi “

Idan ba ku manta ba, a ranar Litinin, 5 ga Disamba, 2022, mujallar Fim ta ba da labarin cewa Mai Martaba Sarkin Kalshingi da ke cikin Ƙaramar Hukumar Yamaltu/Deba a Jihar Gombe ya ba Ali Haidar sarautar Ɗan Adalan Kalshingi.

Loading

Tags: Aliyu HaidarƊan AdalarKalshingimawaƙinaɗisarautaSarki Hussaini Abubakar Magaji
Previous Post

Yau za a fara shagulgulan bikin auren darakta Aminu Al-Rahuz

Next Post

Alhakin mu ne ya kama Murja, inji Mai Wushirya

Related Posts

Hukumar Tace Finafinai ta karɓi uzirin Tijjani Gandu
Labarai

Hukumar Tace Finafinai ta karɓi uzirin Tijjani Gandu

October 6, 2026
Tinubu da Remi sun halarci bikin fara nuna fim kan gwagwarmayar Abiola
Labarai

Tinubu da Remi sun halarci bikin fara nuna fim kan gwagwarmayar Abiola

October 1, 2026
Cewar Ability: Ba mu kafa KAFIGAN don sharholiya a Kannywood ba
Labarai

Za a ƙaddamar da reshen Kaduna na KAFIGAN ranar Asabar

October 1, 2026
Zaɓen 2027: Shettima ya nemi goyon bayan ‘yan fim da mawaƙan Arewa wajen sake zaɓen Tinubu
Siyasa

Zaɓen 2027: Shettima ya nemi goyon bayan ‘yan fim da mawaƙan Arewa wajen sake zaɓen Tinubu

September 30, 2026
Ina roƙon Rarara ya saka ni cikin ‘Triple R’ domin in samu na abinci – Baba Duduwa
Siyasa

Ina roƙon Rarara ya saka ni cikin ‘Triple R’ domin in samu na abinci – Baba Duduwa

September 30, 2026
Guguwar zaɓen 2027: Sanata Barau Jibrin ya kori jaruma Rasheeda Maisa’a daga tafiyar sa
Siyasa

Guguwar zaɓen 2027: Sanata Barau Jibrin ya kori jaruma Rasheeda Maisa’a daga tafiyar sa

September 29, 2026
Next Post
Idris Mai Wushirya tare da Murja

Alhakin mu ne ya kama Murja, inji Mai Wushirya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!