• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Tuesday, August 25, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Zaɓen 2023: Za mu shafe kwana 40 mu na raba katin rajistar zaɓe, daga 12 ga Disamba – INEC

by DAGA WAKILIN MU
December 6, 2022
in Nijeriya
0
0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

HUKUMAR Zaɓe ta Ƙasa (INEC) ta bayyana cewa za ta shafe tsawon kwana 40 ta na raba katin shaidar rajistar zaɓe (PVC), daga ranar Litinin, 12 ga Disamba.

Kwamishinan Yaɗa Labarai na INEC, Barista Festus Okoye, ya ce a cikin wata sanarwa za a ci gaba da aikin raba katin har zuwa ranar Lahadi, 22 ga Janairu, 2023.

Ya ce daga ranar 6 zuwa 15 ga Janairu, 2023, za a koma ana rabawa a mazaɓu 8,809 na faɗin ƙasar nan.

Ya ce: “Amma daga ranar 15 ga Janairu, za a koma rabon katin a ofisoshin INEC da ke ƙananan hukumomi 774 na faɗin ƙasar nan. Za a ci gaba da rabon har a ranar 22 ga Janairu, 2023.”

Okoye ya ce za a fara rabon katin tun daga ƙarfe 9 na safe har zuwa ƙarfe 3 na yamma, a kowace rana, har da ranakun Asabar da Lahadi.

Ya ƙara da cewa kwamishinonin zaɓe na jihohi za su gana da masu ruwa da tsaki da su ka haɗa da sarakunan gargajiya da sauran masu riƙe da sarautu, malaman addini, ƙungiyoyi da kafafen yaɗa labarai domin su sanar da su irin tsare-tsaren da za a yi domin tabbatar da an yi rabon katin shaidar rajistar zaɓen a cikin ruwan sanyi, kuma cikin nasara.

Za a yi zaɓen shugaban ƙasa da na Majalisar Tarayya a ranar 25 ga Fabrairu, 2023.

Loading

Tags: Festus OkoyeINECkatin rajistar zaɓekwamishinonin zaɓepvcZaɓen 2023
Previous Post

Sa’idu Isa Gwanja ya daidata wa masu harkar fassarar finafinan Indiya sahu

Next Post

Sarkin Kalshingi ya naɗa mawaƙi a Kannywood, Ali Haidar, sarautar Ɗan Adala

Related Posts

Yadda CBN ke tallabe da tattalin arzikin Nijeriya, yayin sa farashin ɗanyen mai ke faɗuwar-‘yan-bori a kasuwa
Nijeriya

Yadda CBN ke tallabe da tattalin arzikin Nijeriya, yayin sa farashin ɗanyen mai ke faɗuwar-‘yan-bori a kasuwa

November 7, 2025
Shirin ƙarfafa jari: CBN ya shawarci bankuna marasa ƙarfi su haɗe ko su rage wa lasisin su geji
Nijeriya

Shirin ƙarfafa jari: CBN ya shawarci bankuna marasa ƙarfi su haɗe ko su rage wa lasisin su geji

November 2, 2025
Bankin CBN ya yunƙuro: Naira ta hana dala numfashi mai ƙarfi a ƙarshen Oktoba
Nijeriya

Bankin CBN ya yunƙuro: Naira ta hana dala numfashi mai ƙarfi a ƙarshen Oktoba

November 2, 2025
Bankin CBN ya ƙaryata ƙazafin sayar wa manyan dillalan mai dala biliyan 1.259 domin su shigo da fetur daga waje
Nijeriya

Bankin CBN ya ƙaryata ƙazafin sayar wa manyan dillalan mai dala biliyan 1.259 domin su shigo da fetur daga waje

October 29, 2025
Tinubu ya yi adalci ga dukkan yankunan Nijeriya – Ministan Yaɗa Labarai
Nijeriya

Tinubu ya yi adalci ga dukkan yankunan Nijeriya – Ministan Yaɗa Labarai

August 31, 2025
Nijeriya

Gwamnatin Tarayya Ta Ƙaddamar da Sababbin Cibiyoyin Maganin Ciwon Daji

July 24, 2025
Next Post
Mai Martaba Sarkin Kalshingi, Alhaji Hussaini Abubakar Magaji (a dama), da Alhaji Ali Haidar

Sarkin Kalshingi ya naɗa mawaƙi a Kannywood, Ali Haidar, sarautar Ɗan Adala

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!