• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Tuesday, July 22, 2025
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Zaɓen Anambra bai kammalu ba, inji INEC

by DAGA WAKILIN MU
November 8, 2021
in Uncategorized
0
Farfesa Florence Obi ta na bada sanarwa ga manema labarai kan zaɓen Anambra ɗazu a garin Awka

Farfesa Florence Obi ta na bada sanarwa ga manema labarai kan zaɓen Anambra ɗazu a garin Awka

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

HUKUMAR Zaɓe ta Ƙasa (INEC) ta bayyana cewa zaɓen gwamna da aka yi shekaranjiya da jiya a Jihar Anambra bai kammalu ba, abin da da Turanci ake kira “inconclusive”.

Hukumar ta ce abin da ya janyo haka shi ne kasa kai ma’aikata da kayan aiki da hukumar ta yi zuwa Ƙaramar Hukumar Ihiala saboda rashin tsaro.

Jami’ar kawo sakamakon zaɓe a zaɓen,Farfesa Florence Obi, ita ce ta bayyana haka tare da faɗin cewa za a yi zaɓen a ƙaramar hukumar a ranar Talata, 9 ga Nuwamba.

Ya zuwa yanzu dai an bayyana sakamakon zaɓen na ƙananan hukumomi 20 na jihar.

Obi ta ce: “Mun tattara sakamakon zaɓe na ƙananan hukumomi ashirin, amma har yanzu ba a samu na Ihiala ba saboda hukumar ta kasa motsawa a yankin.

“Bisa ga tanadin doka, za a yi zaɓen cikamaki a Ihiala. Saboda haka, za mu gama zaɓen a Ihiala kafin mu kammala komai da komai.

“Ina kira a gare ku da ku mara wa INEC baya don mu samu damar kawo ƙarshen wannan zaɓe, in Allah ya yarda.

“Za a yi zaɓen a Ihiala a ranar 9 ga Nuwamba.”

Ya zuwa daren jiya dai, magoya bayan ɗan takarar zama gwamna na jam’iyyar APGA a zaɓen, Farfesa ChukwumaSoludo, sun yi tururuwa zuwa ƙauyen Isuofia da ke Ƙaramar Hukumar Aguata, su na rera waƙoƙin taya shi murnar lashe zaɓen jihar tun kafin INEC ta bayyana sakamakon ƙarshe.

Dalili shi ne INEC ta bayyana sakamakon zaɓen a ƙananan hukumomi 20 daga cikin 21 na jihar kuma Soludo, wanda tsohon Gwamnan Babban Bankin Nijeriya ne, shi ne kan gaban dukkan ‘yan takarar.
 A jiya Soludo ya yi kira ga magoya bayan sa da su ci gaba da haƙuri har zuwa lokacin da INEC za ta karanta sakamakon ƙarshe na zaɓen.

Loading

Tags: AguataAwkaCharles SoludoFarfesa Florence ObiHukumar Zabe ta Kasa (INEC)IhialaIndependent National Electoral CommissionINECmatakan tsaroProfessor Mahmood Yakubusakamakon zabezaben gwamnan Jihar Anambra
Previous Post

Sabon shirin ‘N-Knowledge’ zai horas da matasan Nijeriya 20,000 kan fasahar zamani – Minista Sadiya

Next Post

Yakubu Lere ya maka shugaban Vision FM Umar Farouk Musa a kotu ya na neman diyyar N20m

Related Posts

Furodusa a Kannywood, Shu’aibu Yawale ya aurar da ‘ya’ya biyu
Ranar Murna

Furodusa a Kannywood, Shu’aibu Yawale ya aurar da ‘ya’ya biyu

July 18, 2025
Allah ya yi wa mahaifiyar darakta Salisu Mu’azu rasuwa
Labarai

Allah ya yi wa mahaifiyar darakta Salisu Mu’azu rasuwa

July 17, 2025
Jarumi a Kannywood, Ubalen Danja a samu ɗa na biyu

Jarumi a Kannywood, Ubalen Danja a samu ɗa na biyu

July 17, 2025
Furodusa a Kannywood, Rabi’u Koli da A’isha sun zama ɗaya
Ranar Murna

Furodusa a Kannywood, Rabi’u Koli da A’isha sun zama ɗaya

July 16, 2025
Sanatan Kaduna: Yerima Shettima za mu yi, inji ‘yan fim
Nijeriya

Sanatan Kaduna: Yerima Shettima za mu yi, inji ‘yan fim

July 15, 2025
Furodusa Amina Adamu Yusuf ta yi bikin bude kantin ta a Kano

Furodusa Amina Adamu Yusuf ta yi bikin bude kantin ta a Kano

July 13, 2025
Next Post
Yakubu Lere (a hagu) da Umar Farouk Musa

Yakubu Lere ya maka shugaban Vision FM Umar Farouk Musa a kotu ya na neman diyyar N20m

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!