• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Wednesday, August 26, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Furodusa Amina Adamu Yusuf ta yi bikin bude kantin ta a Kano

by MUKHTAR YAKUBU
July 13, 2025
in Uncategorized
0
Furodusa Amina Adamu Yusuf ta yi bikin bude kantin ta a Kano

Abdul Amart yana kaddamar da shagon yayin da Amina da sauran 'yan fim suke kallon sa cikin farin ciki

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram
Furodusa kuma jaruma a Kannywood, Amina Adamu Yusuf, ita ma ta bi sahun matan Kannywood masu hada harkar fim da kasuwanci, domin kuwa a ranar Asabar aka yi gagarumin bikin bude shagon ta da ke Titin Sheikh Muhammad Nasiru Kabara, daura da Gidan Dan’asabe, a Kano.
Taron da aka shirya shi tun daga karfe 3 na yamma, ya samu halartar dimbin manyan jarumai da ake damawa da su a Kannywood yanzu.
 Bayan halartar manyan baki bisa jagorancin ogan ta a industiri, wato Abdul Amart, an yi wakokin nishadantar da mahalarta taron wadanda wasu jarumai suka yi tare da raye-raye.

Sai kuma Abdul Amart ya jagoranci bude shagon tare da yanka igiyar, bisa taimakawar ita Amina da sauran manyan jarumai.

Mahalarta suna addu’ar samun sa’a bayan an bude shagon
Amina a tsakiyar mahalartan bikin bude shagon
Amina da Ali Nuhu
Amina dai jaruma ce kuma ita ce furodusar fim din ‘Da Na Sani,’ sannan kuma ita ce Manajar kamfanin Abnur Entertainment na Abdul Amart.
Da take jawabin godiya bayan kammala taron, Amina ta yi godiya ga dukkan jama’ar da suka halarci taron, musamman ma dai maigidan ta, Abdul Amart, da su  Bashir Maishadda, Sadiq Sani Sadiq, Ali Nuhu, Aminu Saira, Ado Gwanja, Nazifi Asnanic, da sauran su.
Daga hagu: Sadiq Sani Sadiq, Abdul Amart, da Bashir Maishadda
Amina Adamu Yusuf

Loading

Previous Post

Hukumar Shari’a da Hukumar Tace Finafinai za su haɗa gwiwa don tsaftace tarbiyya a Kano

Next Post

Gwamnatin Kano ta ƙaddamar da babban kwamitin shirya taron masana’antun fasaha na Nijeriya

Related Posts

Mawaƙi Abdool-Gaya ya samu ƙaruwar ɗa namiji
Ranar Murna

Mawaƙi Abdool-Gaya ya samu ƙaruwar ɗa namiji

August 24, 2026
Za a gabatar da littafin waƙoƙin Salma ɗiyar marubuciya Halima K Mashi ran Asabar
Mawaƙa

Za a gabatar da littafin waƙoƙin Salma ɗiyar marubuciya Halima K Mashi ran Asabar

August 23, 2026
Mutuwar aure na ƙaddara ce – Jaruma Khadija Yobe
Labarai

Mutuwar aure na ƙaddara ce – Jaruma Khadija Yobe

August 23, 2026
Aina’u Ade ta raba wa tsofaffin jaruman Kannywood tallafin kuɗi
Labarai

Aina’u Ade ta raba wa tsofaffin jaruman Kannywood tallafin kuɗi

August 23, 2026
Ƙungiyar ‘Triple R Kannywood’ ta ziyarci jarumi Tanimu Akawu a asibiti
Labarai

Ƙungiyar ‘Triple R Kannywood’ ta ziyarci jarumi Tanimu Akawu a asibiti

August 23, 2026
An ɗaura auren mawaƙi Kawu Ɗan Sarki
Ranar Murna

An ɗaura auren mawaƙi Kawu Ɗan Sarki

August 23, 2026
Next Post

Gwamnatin Kano ta ƙaddamar da babban kwamitin shirya taron masana'antun fasaha na Nijeriya

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!