• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Sunday, October 11, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Za a gabatar da littafin waƙoƙin Salma ɗiyar marubuciya Halima K Mashi ran Asabar

by MUKHTAR YAKUBU
August 23, 2026
in Mawaƙa
0
Za a gabatar da littafin waƙoƙin Salma ɗiyar marubuciya Halima K Mashi ran Asabar

Salma Sa'eed Mailambu da littafin ta

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

SHIRYE-SHIRYE sun yi nisa domin gudanar da babban taron gabatar da littafin waƙoƙi mai suna ‘Tambarin Zamani’, wanda fitacciyar mawaƙiya Salma Sa’eed Mailambu ta rubuta.

Za a gudanar da taron a ranar Asabar mai zuwa, 29 ga Agusta, 2026 a ɗakin taro na Gidan Mambayya da ke Gwammaja, Kano.

Ana sa ran taron zai samu halartar manyan baƙi daga sassa daban-daban na ƙasar nan, musamman malamai, ɗalibai da masu nazarin adabi da al’adun Hausawa.

Salma, ƙaramar yarinya ce wadda mutane suke yi wa laƙabi da ‘yar baiwa saboda ganin irin basirar da Allah ya ba ta.

‘Ya ce ga shahararriyar marubuciyar nan, Hajiya Halima K Mashi.

Ta yi fice wajen gabatar da waƙoƙi a soshiyal midiya, waɗanda suka haɗa da bitar waƙoƙin fitattun makaɗan Hausa da kuma waɗanda ta rubuta da kan ta.

Littafin Tambarin Zamani ya ƙunshi waƙoƙi 20 daga cikin fitattun waƙoƙin da ta rubuta, aka tattara aka mayar da su cikin littafi domin ƙara bunƙasa harkar adabi tare da samar da wata hanya ta adana waƙoƙin ga al’umma.

Littafin ya samu bitar masana, tare da gyare-gyare da ingantawa daga wasu fitattun masana a fannin adabi da ilimi, ciki har da Dakta Ibrahim Sheme na Jami’ar Buɗaɗɗiyar Nijeriya (NOUN), Dakta Murtala Uba na Jami’ar Bayero, Kano (BUK), da Dakta Mujahid na Jami’ar Jihar Kaduna.

Ana kallon gabatar da littafin a matsayin wani muhimmin mataki wajen bunƙasa adabin Hausa da adana gudunmawar mawaƙan zamani ga al’adu da tarihin al’ummar Hausawa.

Salma, wadda mutane suke yi wa laƙabi da ‘yar baiwa, ‘ya ce ga shahararriyar marubuciyar nan, Hajiya Halima K Mashi.

Loading

Tags: Halima K/MashilittafiSalma Sa'eed Mailambuwaƙoƙi
Previous Post

Mutuwar aure na ƙaddara ce – Jaruma Khadija Yobe

Next Post

Mawaƙi Abdool-Gaya ya samu ƙaruwar ɗa namiji

Related Posts

Tijjani Gandu ba zai iya amsa gayyatar hukuma ba, inji lauya
Mawaƙa

Tijjani Gandu ba zai iya amsa gayyatar hukuma ba, inji lauya

October 5, 2026
Hukumar Tace Finafinai za ta hukunta Tijjani Gandu saboda sakin waƙa ba tare da izini ba
Mawaƙa

Hukumar Tace Finafinai za ta hukunta Tijjani Gandu saboda sakin waƙa ba tare da izini ba

October 3, 2026
Mawaƙin yabon Annabi, Kamsusi Bala Maiyafe, ya kwanta dama
Mawaƙa

Mawaƙin yabon Annabi, Kamsusi Bala Maiyafe, ya kwanta dama

September 7, 2026
An zaɓi Bashir Yahuza Malumfashi shugaban sha’iran Jihar Katsina
Mawaƙa

An zaɓi Bashir Yahuza Malumfashi shugaban sha’iran Jihar Katsina

September 2, 2026
Hassada da gasa ne matsalar sha’irai mata – Shamsiyya Khadimar Ma’aiki
Mawaƙa

Hassada da gasa ne matsalar sha’irai mata – Shamsiyya Khadimar Ma’aiki

August 30, 2026
‘Ya’ya biyu mata na Mudassir Kasim sun yi saukar karatun Alƙur’ani
Mawaƙa

‘Ya’ya biyu mata na Mudassir Kasim sun yi saukar karatun Alƙur’ani

August 2, 2026
Next Post
Mawaƙi Abdool-Gaya ya samu ƙaruwar ɗa namiji

Mawaƙi Abdool-Gaya ya samu ƙaruwar ɗa namiji

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!