• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Thursday, July 31, 2025
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Ƙungiyar masu shirya fim ta Katsina ta ziyarci El-Mustapha

by MUKHTAR YAKUBU
February 22, 2024
in Labarai
0
Ƙungiyar masu shirya fim ta Katsina ta ziyarci El-Mustapha

Maziyartan daga Katsina tare da El-Mustapha a ofishin sa

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

ƘUNGIYAR Masu Shirya Finafinai ta Jihar Katsina, wato ‘Katsina Film Makers Association’, ta kai wata ziyara ta musamman ga Hukumar Tace Finafinai ta Jihar Kano a jiya Laraba.

Membobin ƙungiyar sun samu kyakkyawar tarba daga Shugaban hukumar, Alhaji Abba El-Mustapha, tare da daraktocin sa.

Maziyartan, a ƙarƙashin jagorancin shugaban ƙungiyar, Alhaji Aminu Mannir K-eza, sun haɗa da mataimakin sa, Lawal Ibrahim Bawan Mata, da sakataren ƙungiyar, Malam Aminu Abdullahi, da wasu daga cikin shuwagabannin ƙungiyar.

Alhaji Aminu Mannir K-eza (a hagu) tare da El-Mustapha

An yi zama na musamman inda aka tattauna muhimman batutuwa, ciki har da gabatar da ita kan ta ƙungiyar tare da taya shugaban hukumar murnar samun matsayi da ya yi.

A jawabin tarbar su da yi, El-Mustapha ya bayyana matuƙar nuna jin daɗin ziyarar.

Ya ce, “Ana tare shekaru da yawa baya, to ga dama ta samu wacce za a ƙara cicciɓa harkar kuma a tsaftace ta, kamar yadda da ma Katsina da Kano Ɗanjuma ne da Ɗanjummai.”

Sannan ya bayar da shawarwari, waɗanda ya ce idan aka bi su za su ƙara kawo cigaba a cikin masana’antar Kannywood da kuma haɗin kan da zai ƙara sa a zama tsintsiya maɗaurin ki ɗaya, musamman Katsina da Kano.

Bayan ya yi godiya game da ziyarar sai aka rufe taro da addu’a.

Loading

Tags: Abba El-MustaphaAminu Mannir K-ezaHukumar Tace Finafinai ta Jihar KanoKatsina Film Makers
Previous Post

Mawaƙi a Kannywood, Sanusi Pambeguwa, zai aurar da ‘yar sa ranar Asabar 

Next Post

Nijeriya ta yi tir da harin da ake kai wa ‘yan jarida a Gaza, ta yi kira da a gaggauta tsagaita wuta a rikicin Isra’ila da Falasɗinu

Related Posts

Wani mai suna Bashir Abdullahi ya damfare ni miliyan bakwai da rabi, inji Halisa
Labarai

Wani mai suna Bashir Abdullahi ya damfare ni miliyan bakwai da rabi, inji Halisa

July 28, 2025
Gaskiyar magana kan ji-ta-ji-tar ‘mutuwar’ Aminu Ala
Labarai

Gaskiyar magana kan ji-ta-ji-tar ‘mutuwar’ Aminu Ala

July 28, 2025
KADIFF 2025: Uganda ta fi yawan finafinai a bikin baje-kolin na Kaduna – Israel Kashim Audu
Labarai

KADIFF 2025: Uganda ta fi yawan finafinai a bikin baje-kolin na Kaduna – Israel Kashim Audu

July 25, 2025
Karya dokar liƙi: Kotu ta ɗaure G-Fresh da Hamisu Breaker tsawon wata biyar-biyar
Labarai

Karya dokar liƙi: Kotu ta ɗaure G-Fresh da Hamisu Breaker tsawon wata biyar-biyar

July 24, 2025
‘Yan Kannywood sun kaɗu da rasuwar Abdoulfatah Omar
Labarai

‘Yan Kannywood sun kaɗu da rasuwar Abdoulfatah Omar

July 23, 2025
Allah ya yi wa mahaifiyar darakta Salisu Mu’azu rasuwa
Labarai

Allah ya yi wa mahaifiyar darakta Salisu Mu’azu rasuwa

July 17, 2025
Next Post
Nijeriya ta yi tir da harin da ake kai wa ‘yan jarida a Gaza, ta yi kira da a gaggauta tsagaita wuta a rikicin Isra’ila da Falasɗinu

Nijeriya ta yi tir da harin da ake kai wa 'yan jarida a Gaza, ta yi kira da a gaggauta tsagaita wuta a rikicin Isra'ila da Falasɗinu

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!