• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Monday, June 30, 2025
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

MOPPAN da dattawan Kannywood sun taya El-Mustapha murnar zama shugaban hukumar tace finafinai

by DAGA ABBA MUHAMMAD
July 20, 2023
in Labarai
0
Alhaji Abba El-Mustapha

Alhaji Abba El-Mustapha

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

SHUGABAN Haɗaɗɗiyar Ƙungiyar Masu Shirya Finafinai ta Nijeriya (MOPPAN), Dakta Ahmad Muhammad Sarari, ya taya jarumi Abba El-Mustapha murnar naɗin da gwamnatin Jihar Kano ta yi masa a matsayin sabon Shugaban Hukumar Tace Finafinai da Ɗab’i ta Jihar Kano (KSCB).

A cikin wata sanarwa da sakataren yaɗa labarai na MOPPAN, Malam Al-Amin Ciroma, ya fitar a yau, wadda mujallar Fim ta samu kwafe ɗin ta, an ce, “Shugaban MOPPAN na ƙasa, Dakta Ahmad Muhammad Sarari, a madadin ƙungiyar MOPPAN, ya na taya  Abba El-Mustapha murnar naɗin da Gwamna Alhaji Abba Kabir Yusuf ya yi masa a matsayin sabon Babban Sakataren Hukumar Tace Finafinai da Ɗab’i ta Jihar Kano (KSCB).

“MOPPAN ta yi matuƙar farin ciki da jin labarin cewa gwamnan jihar Kano ya naɗa ɗaya daga cikin ‘ya’yan masana’antar Kannywood matsayin shugaban hukumar da ake da kima.

“Ya lura da cewa El-Mustapha ya cancanci wannan naɗi tare da addu’ar Allah ya ba shi nasarar gudanar da aikin sa, kana kuma ya ƙara wa Kannywood bajinta.”

Sarari (a hagu) da Maikaba

Ita ma ƙungiyar dattawan Kannywood ta ‘Kannywood Foundation’ ta taya El-Mustapha murnar samun wannan matsayin.

A cikin saƙon taya murnar wanda daraktan hulɗa da jama’a na ƙungiyar, Alhaji Muhammad Kabiru Maikaba, ya fitar a yau, ƙungiyar ta ce, “Bisa sahalewar majalisar ƙoli ta wannan cibiya mai albarka, mu na taya Abba El-Mustapha murnar zaɓen sa da zaɓaɓɓen Gwamnan Kano, Injiniya Abba  Kabir Yusuf, ya yi a matsayin shugaban Hukumar Tace Finafinai da Ɗab’i ta Jihar Kano (KSCB). Gaba ɗayan mu shugabanni da ‘ya’yan wannan cibiya na matuƙar farin cikin samun tabbacin wannan muhimmin labari.

“Don haka mu ke yi wa Allah mai girma godiya, sannan mu na son mu nuna wa Gwamnan Jihar Kano, Injiniya Abba Kabir Yusuf, dangane da irin wannan karamci da ƙauna da ya nuna wa wannan masana’anta. Mu na taya shi addu’a Allah ya taya shi bisa duk wata niyya ta alheri da  ya bijiro da ita don ciyar da jihar gaba.

“Haƙiƙa, ɗora Abba na Abba a kan wannan kujera ya kasance an ɗauki  ƙwarya an ɗora a kan gurbin ta. 

“Jajircewa da kwarjini, wannan ya tabbatar mana da wani haske da ya nuna mana hanyar ci-gaba ɗoɗar a wannan masana’anta.  

“Allah ya yi ma jagora, kuma ya albarkaci duk abin da ka sa a gaba. Allah ya kare ka daga sharrin maƙiya da mahassada, mutum ko aljani.”

Loading

Previous Post

Barka Da Shekara

Next Post

Wan mawaƙi Ado Gwanja ya faɗi ra’ayi kan aure na biyu da ƙanen nasa ya yi a yau

Related Posts

Ƙungiyoyin harkar fim, KAFIGAN da MOPPAN, sun yi wa Rahama Sadau ta’aziyyar rasuwar mahaifin ta
Labarai

Ƙungiyoyin harkar fim, KAFIGAN da MOPPAN, sun yi wa Rahama Sadau ta’aziyyar rasuwar mahaifin ta

June 23, 2025
Mahaifin Rahama Sadau mutumin kirki ne da son jama’a, inji Yerima Shettima
Labarai

Mahaifin Rahama Sadau mutumin kirki ne da son jama’a, inji Yerima Shettima

June 22, 2025
Yadda mahaifin mu ya rasu kwana ɗaya bayan ya dawo daga Makkah – Abba, yayan Rahama Sadau
Labarai

Yadda mahaifin mu ya rasu kwana ɗaya bayan ya dawo daga Makkah – Abba, yayan Rahama Sadau

June 22, 2025
Mahaifin Rahama Sadau ya rasu kwana 1 bayan ya dawo daga aikin Hajji
Labarai

Mahaifin Rahama Sadau ya rasu kwana 1 bayan ya dawo daga aikin Hajji

June 22, 2025
Masanin harshe, Korao Hamadou ya gabatar da haruffan rubutun Hausa na asali a taro a Kano
Labarai

Masanin harshe, Korao Hamadou ya gabatar da haruffan rubutun Hausa na asali a taro a Kano

June 20, 2025
Kotu a Kano ta tsare Tsulange, matashin da ke tare titi yana wanka da yin shigar banza
Labarai

Kotu a Kano ta tsare Tsulange, matashin da ke tare titi yana wanka da yin shigar banza

June 20, 2025
Next Post
Ado Isah Gwanja da amarya Maryam Zubair Muhammad Paki a wajen walimar auren su

Wan mawaƙi Ado Gwanja ya faɗi ra'ayi kan aure na biyu da ƙanen nasa ya yi a yau

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!