• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Saturday, June 7, 2025
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Mahaifin Farfesa Abdalla ya kwanta dama

by DAGA IRO MAMMAN
April 27, 2020
in Labarai
0
Marigayi Dakta Muhammadu Adamu

Marigayi Dakta Muhammadu Adamu

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram
ALLAHU Akbar! Allah ya yi wa tsohon Kantoman Kano, Dakta Muhammadu Uba Adamu, rasuwa.
 
Dattijon ɗan shekara 85 ya rasu ne ɗazu gab da shan ruwa a Asibitin Nassarawa, a Kano.
 
Dakta Muhammadu dai shi ne mahaifin fitaccen malamin jami’a ɗin nan kuma manazarcin adabin Hausa, Farfesa Abdalla Uba Adamu, wanda kuma shi ne mataimakin shugaba (Vice-Chancellor) na Buɗaɗɗiyar Jami’ar Nijeriya (National Open University of Nigeria, NOUN).
 
Shi ma marigayin, ya taɓa koyarwa a ‘School of Management’ da ke Kano. Kafin nan ya taɓa riƙe muƙamin Kantoman Kano.
 
Bayan haka, marubucin littattafan tarihi ne da kuma waƙoƙin gyara tarbiyya.
 
Littattafan sa sun haɗa da ‘Sabon Tarihin Asalin Hausawa’, sannan kuma Aminu Ala ya rera waƙoƙin sa da su ka fito a faifai mai suna ‘Duniya Makaranta’.
 
Dakta Muhammadu Adamu ya bar mata biyu da ‘ya’ya 17 da jikoki masu yawa.
 
Ana sa ran gobe da safe za a yi jana’izar sa a Kano.
 
Ya zuwa yanzu har ɗimbin mutane sun aika wa da Farfesa Abdalla da sauran dangin sa saƙwannin ta’aziyya ta hanyar waya ko ta hanyar soshiyal midiya.

Loading

Previous Post

Yadda cutar korona ta jefa Kannywood cikin bala’i

Next Post

Dakta Muhammadu Uba Adamu (Kantoma), 1935-2020

Related Posts

An naɗa Shehu Hassan Kano shugaban riƙo na MOPPAN
Labarai

An naɗa Shehu Hassan Kano shugaban riƙo na MOPPAN

June 3, 2025
MOPPAN ta ba gwamnan Kebbi lambar yabo a madadin ‘yan fim
Labarai

MOPPAN ta ba gwamnan Kebbi lambar yabo a madadin ‘yan fim

June 2, 2025
Ƙungiya ta ja kunnen gwamnatin Kano kan dakatar da finafinan Kannywood 22
Labarai

Ƙungiya ta ja kunnen gwamnatin Kano kan dakatar da finafinan Kannywood 22

May 20, 2025
Hukuma ta rufe gidajen gala a Kano har sai bayan Ramadan
Labarai

Gwamnatin Kano ta dakatar da haska finafinan Kannywood 22 a intanet da talbijin 

May 19, 2025
Labarai

Gwamnan Kano ya ɗauki nauyin ‘yan Kannywood 5 zuwa Hajjin bana

April 17, 2025
Sabuwa, matar Ɗanmaraya Jos, ta rasu
Labarai

Sabuwa, matar Ɗanmaraya Jos, ta rasu

March 28, 2025
Next Post
Dakta Muhammad Uba Adamu

Dakta Muhammadu Uba Adamu (Kantoma), 1935-2020

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!