• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Saturday, June 7, 2025
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Aure: Hauwa Rafin Guza ta shiga ɗakin ta

by DAGA ABBA MUHAMMAD
January 30, 2022
in Ranar Murna
5
Amarya Hauwa'u Abubakar a ranar auren ta

Amarya Hauwa'u Abubakar a ranar auren ta

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

AN ɗaura auren matashiyar jarumar nan da ke Kaduna, Hauwa’u Abubakar (Fulani), wadda aka fi sani da Hauwa Rafin Guza, a jiya Asabar, 29 ga Janairu, 2022.

An ɗaura auren Hauwa da sahibin ta Muhammad Lawal Habeeb (Bala) da misalin ƙarfe 2:00 na rana a ƙofar gidan iyayen ta da ke lamba K12, Titin Fulani da ke unguwar Rafin Guza, Kaduna, kan sadaki N100,000.

Hauwa Rafin Guza (a tsakiya) tare da ƙawayen ta ɗan’uwan ta da kuma ubangidan ta Abdullahi Abu Uku
Hauwa’u tare da iyayen ta

Kafin ranar ɗaurin auren, a ranar Juma’a aka yi bikin Ranar Fulani a gidan su jarumar.

Amarya tare da ƙawayen ta

Sai dai kuma duk da gayyatar da jarumar ta yi wa abokan sana’ar ta, ba su yi mata kara ba domin kuwa daga matan har mazan babu wanda ya halarta sai ubagidan ta, darakta Abdullahi Abu Uku, sai wani mawaƙi mai suna Salim.

Allah ya ba su zaman lafiya da zuri’a ɗayyiba, amin.

Loading

Previous Post

Gwamna Ganduje ya naɗa Malam Khalid da Nabraska jakadun Kannywood a gwamnati

Next Post

Ma’aikatar Harkokin Jinƙai za ta fara shirin horaswa na NEXIT a Fabrairu

Related Posts

An ɗaura auren darakta a Kannywood, Al-Amin Ciroma da ‘yar’uwar sa Sharifatu
Ranar Murna

An ɗaura auren darakta a Kannywood, Al-Amin Ciroma da ‘yar’uwar sa Sharifatu

May 2, 2025
Ƙarshen tika-tika, tik! A’ishatulhumaira ta zama matar Rarara ta huɗu
Ranar Murna

Ƙarshen tika-tika, tik! A’ishatulhumaira ta zama matar Rarara ta huɗu

April 25, 2025
Darakta Al-Amin Ciroma zai yi amarya a watan gobe, shekaru biyu bayan mutuwar auren sa da Wasila Isma’il 
Ranar Murna

Darakta Al-Amin Ciroma zai yi amarya a watan gobe, shekaru biyu bayan mutuwar auren sa da Wasila Isma’il 

April 20, 2025
Ahlan tare da 'yar sa Hassana, amaryar mako mai zuwa
Ranar Murna

Jarumi a Kannywood, Ahlan zai aurar da ‘yar sa Hassana

February 16, 2025
Daɗi kan daɗi: Marubuciya Bilkisu Yusuf Ali ta samu jika da digirin digirgir
Ranar Murna

Daɗi kan daɗi: Marubuciya Bilkisu Yusuf Ali ta samu jika da digirin digirgir

December 20, 2024
Mawaƙi Abdul Respect ya zama angon Hassana Abubakar
Ranar Murna

Mawaƙi Abdul Respect ya zama angon Hassana Abubakar

December 16, 2024
Next Post
Ma’aikatar Harkokin Jinƙai za ta fara shirin horaswa na NEXIT a Fabrairu

Ma'aikatar Harkokin Jinƙai za ta fara shirin horaswa na NEXIT a Fabrairu

Comments 5

  1. ALiyu says:
    3 years ago

    ALiyu

  2. ALiyu says:
    3 years ago

    Muhammad

  3. ALiyu says:
    3 years ago

    Muhammad alhassan

  4. Sahabi says:
    3 years ago

    Mashaallah Allah yasanya alheri

  5. Jamila Adamu Yaro says:
    3 years ago

    Allah sa mutu ka raba aminn

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!