• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Wednesday, August 26, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Abin da sabon muƙamin Ali Nuhu ya jawo

by Daga MUDDASSIR ƘASSIM
February 7, 2024
in Tsokaci
0
Abin da sabon muƙamin Ali Nuhu ya jawo

Ali Nuhu a tsakiyar 'yan Kannywood da su ka karrama shi da dinar taya murna a daren shekaranjiya a Kano

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

A DALILIN Ali Nuhu:-

  • Tsofaffin ‘yan Kannywood da sababbi sun haɗu waje ɗaya rana ɗaya sun ƙulla zumunci da juna.
  • Manyan dattijai na Kannywood da yara sun haɗu don sada zumunci.
  • Fuskokin da aka daɗe ba a gani ba sun bayyana an gan su.
  • Waɗanda ke takun saƙa da juna sun haɗu wajen ɗaya har sun gaisa.
  • Iyalai da su ka rabu a matsayin ma’aurata sun haɗu sun gaisa da juna.
  • Mutanen gari da ‘yan Kannywood sun haɗu sun gaisa.
  • An ɗabbaƙa sabon tsarin taro mai suna Kannywood Day da za a riƙa gudanarwa duk ranar 5 ga Fabrairu na kowace shekara domin taimakekeniya ga juna.
  • An samu taimakekeniya da gudunmawa ga juna fili da ɓoye.
  • Mutanen gari sun shaida haɗin kai da kara tsakanin ‘yan Kannywood.
  • Arziki ya yaɗu ta inda kasuwanci ya ɗan ƙara motsawa a kasuwar arewacin Nijeriya.
  • An samu ƙarin matsawa cikin gwamnati sama da ta ƙasa.
  • An samu damar shiga tsarin ƙasashen duniya don aiwatar da tsarin tafi da shirin finafinai daidai da zamani.
  • Gwamnati ta nuna wa duniya cewa ɗan fim ba wai fim kaɗai ne abin da ya ke iyawa ba, kai har ma da mu’amalar tafi da gwamnati.

Tabbas, waɗanda su ka shirya wannan taro sun yi tunani mai zurfi. Ita kuma gwamnati da ta ba Ali Nuhu wannan muƙami ta taimaki masana’antar Kannywood da Nollywood matuƙa da gaske wajen girmama ɗan cikin su da wannan muƙami.

* Muddassir Ƙassim fitaccen mawaƙi ne a Kannywood

Loading

Tags: Ali NuhuKannywoodkarramawaMuddassir Kassim
Previous Post

Zanga-zangar Minna: Shugaba Tinubu ya ba da umarnin a sassauta farashin kayan abinci – Idris

Next Post

Cancanta ta ba Ali Nuhu matsayi a gwamnati, ba alfarma ba

Related Posts

Aure Da Saki A Fim: Gangan Ko Gaske?
Tsokaci

Aure Da Saki A Fim: Gangan Ko Gaske?

March 7, 2025
‘Arewa Republic’. Kun gani ba?
Tsokaci

‘Arewa Republic’. Kun gani ba?

February 10, 2025
Rukuni huɗu na masu kallon fim ɗin Hausa
Tsokaci

Rukuni huɗu na masu kallon fim ɗin Hausa

February 7, 2025
Barka Da Zagayowar Ranar Haihuwar Ka Miji Na
Tsokaci

Barka Da Zagayowar Ranar Haihuwar Ka Miji Na

September 1, 2024
Dakta Aliyu U. Tilde
Tsokaci

Arewa: Tsakanin Ilimi Da Sana’a

June 12, 2024
Gwamna Abba Kabir Yusuf
Tsokaci

Shawara ga Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf

June 10, 2024
Next Post
Cancanta ta ba Ali Nuhu matsayi a gwamnati, ba alfarma ba

Cancanta ta ba Ali Nuhu matsayi a gwamnati, ba alfarma ba

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!