• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Friday, July 18, 2025
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Alan Waƙa ya zargi Rarara da yi masa ingiza-mai-kantu-ruwa

by DAGA MUKHTAR YAKUBU
January 4, 2023
in Labarai
1
Aminuddeen Ladan Abubakar (Alan Waƙa)

Aminuddeen Ladan Abubakar (Alan Waƙa)

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

MAWAƘI Aminu Alan Waƙa ya zargi ƙungiyar su ta 13×13 wadda mawaƙi Dauda Kahutu Rarara ya ke jagoranta da yi musu ingiza mai kantu ruwa kan shiga jami’yyar ADP ta su Alhaji Sha’aban Ibrahim Sharaɗa ba bisa sharaɗi ba.

Ya faɗi haka ne a cikin dalilan sa na ficewa daga jam’iyyar ta ADP da kuma jingine takarar da ya tsaya ta ɗan Majalisar Wakilai a Ƙaramar Hukumar Nassarawa, Kano.

Ala ya bayyana waɗannan matakai da ya ɗauka ne a cikin wani saƙon bidiyo da ya fitar, inda ya yi da-na-sanin fitowa ya bayyana kan sa a matsayin ɗan takara a jam’iyyar.

A cewar sa, babu wata takardar shaidar cewa ya na takara da ya gani.

A zargin da ya yi wa Rarara, wanda babban jigon ADP ne a Kano, ya ce ƙungiyar 13×13 ta kasa yin wani kataɓus domin sanar da su matsayin su, kurum an bar su da magana da waɗanda ba su da hurumi. 

Mawaƙin ya ce tuni ya aike wa da jam’iyyar da takardar barin su tare da janyewa daga takarar da ya shiga.

Loading

Tags: ADPAlan WaƙaAminuddeen Ladan AbubakarDauda Kahutu RararaMajalisar WakilaiNassarawaSha'aban Ibrahim Sharaɗasiyasatakara
Previous Post

Zaɓen 2023: Za mu ɗauki ma’aikata miliyan 1.4 domin horar da su yadda za su yi amfani da na’urar BVAS, inji INEC

Next Post

Ku guji wata manhajar bogi mai ƙaryar ana ɗaukar ma’aikatan zaɓen 2023 – INEC

Related Posts

Hukumar Shari’a da Hukumar Tace Finafinai za su haɗa gwiwa don tsaftace tarbiyya a Kano
Labarai

Hukumar Shari’a da Hukumar Tace Finafinai za su haɗa gwiwa don tsaftace tarbiyya a Kano

July 11, 2025
Labarai

Jarumin Kannywood, Baba Ƙarami ya yi magana kan ganin sa da aka yi kan keken guragu 

July 10, 2025
Tsohuwar jarumar Kannywood, Halisa tana neman addu’a
Labarai

Tsohuwar jarumar Kannywood, Halisa tana neman addu’a

July 9, 2025
Mawaƙin Manzon Allah, Abdullahi Ɗan Gano ya rasu
Labarai

Mawaƙin Manzon Allah, Abdullahi Ɗan Gano ya rasu

July 7, 2025
MOPPAN ta yi wa al’ummar Kano ta’aziyyar Aminu Ɗantata 
Labarai

MOPPAN ta yi wa al’ummar Kano ta’aziyyar Aminu Ɗantata 

June 29, 2025
Ƙungiyoyin harkar fim, KAFIGAN da MOPPAN, sun yi wa Rahama Sadau ta’aziyyar rasuwar mahaifin ta
Labarai

Ƙungiyoyin harkar fim, KAFIGAN da MOPPAN, sun yi wa Rahama Sadau ta’aziyyar rasuwar mahaifin ta

June 23, 2025
Next Post

Ku guji wata manhajar bogi mai ƙaryar ana ɗaukar ma'aikatan zaɓen 2023 - INEC

Comments 1

  1. Abdullahi GAMAWA says:
    3 years ago

    Ai Alan waka, Faɗuwa ya hango,…

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!