• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Friday, May 30, 2025
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Ba za mu karɓi masu tattaki daga Kaduna zuwa Kano saboda Rarara ba, inji hadimin mawaƙin

by DAGA ABBA MUHAMMAD
September 6, 2022
in Labarai
0
Mustapha da Anas

Mustapha da Anas

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

BABBAN mai taimaka wa fitaccen mawaƙi Alh. Dauda Adamu Abdullahi Kahutu (Rarara) a ɓangaren soshiyal midiya, Malam Rabi’u Garba Gaya, ya bayyana cewa maigidan nasa ba zai karɓi matasan nan guda biyu da su ka kama hanya daga Kaduna zuwa Kano a ƙafa domin ziyarar Rarara ɗin ba.

Su dai waɗannan, Mustapha Iliyasu da Anas Lawal, an ruwaito a soshiyal midiya cewa magoya bayan jam’iyyar APC ne kuma ‘yan ga-ni-kashe-nin ɗan takarar shugabancin ƙasa Asiwaju Bola Ahmed Tinubu.

Jaridar Rariya ce ta ba da labarin su a Facebook, inda ta ce matasan sun shaida mata cewa sun shirya tafiyar ne musamman domin ganawa da Rarara, kuma su ƙara masa ƙwarin gwiwa a bisa irin gudunmawar da ya ke bai wa APC da Tinubu.

Haka kuma sun  ce akwai kyauta ta musamman da su ka tanada domin bai wa mawaƙin idan sun haɗu.

A halin yanzu dai matasan sun ba Jihar Kaduna baya, su ka nausa zuwa Kano.

Rarara (a dama) tare da Rabi’u

Sai dai kuma da mujallar Fim ta tuntuɓi Rabi’u Garba Gaya domin sanin ko Rarara ya san da wannan tattaki da matasan su ke yi domin sa, sai ya amsa da cewa, “Mu ma yadda ka ga labarin a soshiyal midiya, haka mu ma mu ka gan shi.

“Kuma magana ta gaskiya, ko sun zo ba na tsammanin za a karɓe su, duba da yadda matasa yanzu sun ɗauki wannan abu a matsayin sana’a. Gaskiya dalilin kenan.

“Sannan kuma wataƙila lokacin da za su iso garin ma ba ya nan, tunda har yanzu ba ya nan. To ka ji inda kes ɗin ya ke. 

“Amma dai zan yi maganar da shi; duk abin da ya ce sai in sanar da kai.”

Loading

Tags: Dauda Kahutu RararaKannywoodmawaƙatattakiziyara
Previous Post

Hajiya Safiya, mahaifiyar mawaƙi Abdul Tynking Maigashi ta rasu

Next Post

Iyan-Tama ya gargaɗi masu damfara da sunan sa a Fezbuk

Related Posts

Ƙungiya ta ja kunnen gwamnatin Kano kan dakatar da finafinan Kannywood 22
Labarai

Ƙungiya ta ja kunnen gwamnatin Kano kan dakatar da finafinan Kannywood 22

May 20, 2025
Hukuma ta rufe gidajen gala a Kano har sai bayan Ramadan
Labarai

Gwamnatin Kano ta dakatar da haska finafinan Kannywood 22 a intanet da talbijin 

May 19, 2025
Sabuwa, matar Ɗanmaraya Jos, ta rasu
Labarai

Sabuwa, matar Ɗanmaraya Jos, ta rasu

March 28, 2025
Tsohon jarumin barkwanci, Ƙarƙuzu, ya kwanta dama
Labarai

Tsohon jarumin barkwanci, Ƙarƙuzu, ya kwanta dama

March 25, 2025
Kannywood ba ta taɓa ƙyama ta saboda addini na ko ƙabila ta ba — Prince Daniel
Labarai

Kalli inda Prince Daniel ya ce an ƙi shi a Kannywood saboda addini (bidiyo)

March 25, 2025
Kannywood ba ta taɓa ƙyama ta saboda addini na ko ƙabila ta ba — Prince Daniel
Labarai

Kannywood ba ta taɓa ƙyama ta saboda addini na ko ƙabila ta ba — Prince Daniel

March 25, 2025
Next Post
Alh. Hamisu Lamiɗo Iyan-Tama

Iyan-Tama ya gargaɗi masu damfara da sunan sa a Fezbuk

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!