• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Monday, June 30, 2025
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Babban malami Sheikh Yusuf Ali ya kwanta dama ya na da shekara 73

by DAGA ALI KANO
November 6, 2023
in Labarai
0
Marigayi Sheikh Yusuf Ali

Marigayi Sheikh Yusuf Ali

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

ALLAH ya yi wa shahararren malamin addinin nan da ke Kano, Sheikh Yusuf Ali, rasuwa.

Shehin, wanda shi ne Sarkin Malaman Gaya, ya rasu a daren jiya Lahadi a Kano ya na da shekara 73 a duniya.

Babbar ‘yar sa, Hajiya Bilkisu Yusuf, wadda malama ce a Jami’ar Alqalam da ke Katsina, ta bada sanarwar rasuwar a Facebook.

An haifi Sheikh Yusuf a garin Gaya, Jihar Kano, a cikin 1950.

Ya fara aikin shari’a a matsayin magatakarda a Kotun Shari’a ta Kano a cikin 1974, kuma ya riƙa samun ƙarin girma har ya kai Babban Kilak, ya zama Mataimakin Magatakarda, ya zama Alƙalin Babbar Kotun Shari’a, sannan ya zama Darakta a Babbar Kotun Shari’a ta Jihar Kano.

Sheikh Yusuf Ali ya yi ritaya daga aikin gwamnati a cikin 2009, inda daga nan ya ci gaba da yin wa’azi da koyarwa a gidan sa da ke Tudun Maliki kusa da Gidan Zu.

Za a yi jana’izar sa a gidan nasa a yau Litinin da ƙarfe 1:30 na rana.

Loading

Previous Post

Cewar Minista: Kasafin 2024 ya bada fifiko ne wajen jaddada Ajandar Saisaita Nijeriya

Next Post

Shugaban INEC ya gargaɗi ma’aikata su yi aiki da gaskiya a zaɓen gwamnonin Bayelsa, Imo da Kogi

Related Posts

Ƙungiyoyin harkar fim, KAFIGAN da MOPPAN, sun yi wa Rahama Sadau ta’aziyyar rasuwar mahaifin ta
Labarai

Ƙungiyoyin harkar fim, KAFIGAN da MOPPAN, sun yi wa Rahama Sadau ta’aziyyar rasuwar mahaifin ta

June 23, 2025
Mahaifin Rahama Sadau mutumin kirki ne da son jama’a, inji Yerima Shettima
Labarai

Mahaifin Rahama Sadau mutumin kirki ne da son jama’a, inji Yerima Shettima

June 22, 2025
Yadda mahaifin mu ya rasu kwana ɗaya bayan ya dawo daga Makkah – Abba, yayan Rahama Sadau
Labarai

Yadda mahaifin mu ya rasu kwana ɗaya bayan ya dawo daga Makkah – Abba, yayan Rahama Sadau

June 22, 2025
Mahaifin Rahama Sadau ya rasu kwana 1 bayan ya dawo daga aikin Hajji
Labarai

Mahaifin Rahama Sadau ya rasu kwana 1 bayan ya dawo daga aikin Hajji

June 22, 2025
Masanin harshe, Korao Hamadou ya gabatar da haruffan rubutun Hausa na asali a taro a Kano
Labarai

Masanin harshe, Korao Hamadou ya gabatar da haruffan rubutun Hausa na asali a taro a Kano

June 20, 2025
Kotu a Kano ta tsare Tsulange, matashin da ke tare titi yana wanka da yin shigar banza
Labarai

Kotu a Kano ta tsare Tsulange, matashin da ke tare titi yana wanka da yin shigar banza

June 20, 2025
Next Post
Farfesa Mahmood Yakubu (a dama) tare da Babban Kwamishinan INEC, Barr. May Agbamuche, da sauran jami'an hukumar a Karamar Hukumar Yenagoa ta Jihar Bayelsa a lokacin da ya kai masu ziyarar gani-da-ido

Shugaban INEC ya gargaɗi ma'aikata su yi aiki da gaskiya a zaɓen gwamnonin Bayelsa, Imo da Kogi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!