• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Tuesday, August 25, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Cewar Minista Idris: Tinubu shugaba ne mai son cigaba da kuma kishin talakawa

* Ya kai ziyarar aiki a gidajen talabijin na Arise, Channels, da TVC

by WAKILIN MU
August 9, 2024
in Nijeriya
0
Cewar Minista Idris: Tinubu shugaba ne mai son cigaba da kuma kishin talakawa

Minista Idris (a hagu) ya ba da kyautar tutar Nijeriya ga Shugaban Arise TV, Cif Nduka Obaigbena

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

SHUGABAN Ƙasa Bola Ahmed Tinubu shugaba ne mai son kawo cigaba wanda ya tabbatar da jajircewar sa ga al’umma ta hanyar sabunta fata tagari a tsarin ƙananan hukumomi wanda shi ne mafi kusa da talakawa.

Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, shi ne ya bayyana haka a lokacin da shi da ‘yan Tawagar Yaɗa Labarai na Ƙasa suka kai ziyarar wayar da kai a gidan talabijin na TVC da ke Abuja a ranar Alhamis.

Ziyarar wani ɓangare ne na ziyarce-ziyarcen da ministan da tawagar sa suka kai wasu gidajen talabijin a ranar.

Minista Idris (a dama) tare da Shugaban Channels TV, Mista John Momoh

Ministan, wanda ya bayyana cewa Shugaban Ƙasa yana jin muryar talakawa, ya ce a halin yanzu ƙasar nab tana cikin wani mataki na sadaukarwa na wucin-gadi wanda ya zama dole don gina tushen tattalin arziki mai ɗorewa.

Ya buƙaci kafafen yaɗa labarai da su ci gaba da gudanar da ayyukan su na faɗakar da jama’a da kuma tuntuɓar gwamnati da kishin ƙasa.

Idris da tawagar sa sun kai irin wannan ziyarar wayar da kai a gidan talabijin na Arise TV, inda ya tattauna da Shugaban tashar, Cif Nduka Obaigbena, kan lamurran da suka shafi ƙasar nan.

Idris da tawagar sa a gidan talabijin na TVC

A ci gaba da ziyarar wayar da kan, su ministan sun je gidan talabijin na Channels, inda a nan ɗin Idris ya buƙaci kafafen yaɗa labarai da su kasance a sahun gaba wajen inganta haɗin kan ƙasa da kuma kulawa da rayuwar mu ‘yan Nijeriya baki ɗaya.

Loading

Tags: Arise TVChannels TVJohn MomohMohammed IdrisNduka ObaigbenaTVCziyarar aiki
Previous Post

Tsohuwar jarumar Kannywood Halima Adamu Yahaya ta yi rashin mahaifi

Next Post

Furodusa a Kannywood, Abubakar Anka, ya yi rashin mahaifi

Related Posts

Yadda CBN ke tallabe da tattalin arzikin Nijeriya, yayin sa farashin ɗanyen mai ke faɗuwar-‘yan-bori a kasuwa
Nijeriya

Yadda CBN ke tallabe da tattalin arzikin Nijeriya, yayin sa farashin ɗanyen mai ke faɗuwar-‘yan-bori a kasuwa

November 7, 2025
Shirin ƙarfafa jari: CBN ya shawarci bankuna marasa ƙarfi su haɗe ko su rage wa lasisin su geji
Nijeriya

Shirin ƙarfafa jari: CBN ya shawarci bankuna marasa ƙarfi su haɗe ko su rage wa lasisin su geji

November 2, 2025
Bankin CBN ya yunƙuro: Naira ta hana dala numfashi mai ƙarfi a ƙarshen Oktoba
Nijeriya

Bankin CBN ya yunƙuro: Naira ta hana dala numfashi mai ƙarfi a ƙarshen Oktoba

November 2, 2025
Bankin CBN ya ƙaryata ƙazafin sayar wa manyan dillalan mai dala biliyan 1.259 domin su shigo da fetur daga waje
Nijeriya

Bankin CBN ya ƙaryata ƙazafin sayar wa manyan dillalan mai dala biliyan 1.259 domin su shigo da fetur daga waje

October 29, 2025
Tinubu ya yi adalci ga dukkan yankunan Nijeriya – Ministan Yaɗa Labarai
Nijeriya

Tinubu ya yi adalci ga dukkan yankunan Nijeriya – Ministan Yaɗa Labarai

August 31, 2025
Nijeriya

Gwamnatin Tarayya Ta Ƙaddamar da Sababbin Cibiyoyin Maganin Ciwon Daji

July 24, 2025
Next Post
Furodusa a Kannywood, Abubakar Anka, ya yi rashin mahaifi

Furodusa a Kannywood, Abubakar Anka, ya yi rashin mahaifi

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!