• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Friday, June 6, 2025
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Dakan-ɗaka-shiƙar-ɗaka: An saka ranar auren darakta Kamal Alƙali da jaruma Hauwa SG

by DAGA ABBA MUHAMMAD
March 14, 2023
in Labarai
0
Tuwo-na-mai-na: Hauwa S. Garba da Kamal Alƙali

Tuwo-na-mai-na: Hauwa S. Garba da Kamal Alƙali

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

DARAKTA a Kannywood, Kamal Sani Alƙali, wanda aka fi sani da suna Kamal S. Alƙali, zai ƙara aure ranar Juma’a mai zuwa.

Za a ɗaura auren sa da sahibar sa, jaruma kuma furodusa a Kannywood, Hauwa Shu’aibu Garba, wadda aka fi sani da suna Maama H.S.G., a ranar 17 ga Maris, 2023, da misalin ƙarfe 1:00 na rana, a masallacin Juma’a da ke layi na 19, Shagari Quarters, Kano.  

Katin gayyatar auren Kamal Alƙali da Hauwa S. Garba

Wannan aure dai tuwo na mai na ne, kamar yadda furodusa Abubakar Bashir Maishadda ya auri jaruma  Hassana Muhammad a shekarar sa ta gabata. 

Sai dai ba a ga hotunan kafin auren su ba kamar yadda aka saba ganin yawancin ‘ya’yan masana’antar shirya finafinan Hausa su na yi.

Loading

Tags: ɗaurin aureHauwa S. GarbaKamal AlƙaliKannywoodKano
Previous Post

INEC ta ja kunnen PDP kan yi wa shugaban ta ‘sharri da ƙarairayi’

Next Post

INEC ba ta nuƙu-nuƙu da kayan zaɓe, za mu bai wa masu shigar da ƙara bayanan da kotu ta ce a ba su – Yakubu

Related Posts

An naɗa Shehu Hassan Kano shugaban riƙo na MOPPAN
Labarai

An naɗa Shehu Hassan Kano shugaban riƙo na MOPPAN

June 3, 2025
MOPPAN ta ba gwamnan Kebbi lambar yabo a madadin ‘yan fim
Labarai

MOPPAN ta ba gwamnan Kebbi lambar yabo a madadin ‘yan fim

June 2, 2025
Ƙungiya ta ja kunnen gwamnatin Kano kan dakatar da finafinan Kannywood 22
Labarai

Ƙungiya ta ja kunnen gwamnatin Kano kan dakatar da finafinan Kannywood 22

May 20, 2025
Hukuma ta rufe gidajen gala a Kano har sai bayan Ramadan
Labarai

Gwamnatin Kano ta dakatar da haska finafinan Kannywood 22 a intanet da talbijin 

May 19, 2025
Labarai

Gwamnan Kano ya ɗauki nauyin ‘yan Kannywood 5 zuwa Hajjin bana

April 17, 2025
Sabuwa, matar Ɗanmaraya Jos, ta rasu
Labarai

Sabuwa, matar Ɗanmaraya Jos, ta rasu

March 28, 2025
Next Post
Farfesa Mahmood Yakubu

INEC ba ta nuƙu-nuƙu da kayan zaɓe, za mu bai wa masu shigar da ƙara bayanan da kotu ta ce a ba su - Yakubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!