• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Thursday, July 31, 2025
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Furodusa a Kannywood, Abdul Amart, ya zama shugaban kwamitin tantancewa na zaɓen MOPPAN

by ABBA MUHAMMAD
November 26, 2024
in Labarai
0
Furodusa a Kannywood, Abdul Amart, ya zama shugaban kwamitin tantancewa na zaɓen MOPPAN

Abdul Amart

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

KWAMITIN zaɓen Ƙungiyar Masu Shirya Finafinai ta Ƙasa, (MOPPAN) ta naɗa kwamitin tantancewa na zaɓen ƙungiyar mai zuwa.

Sakataren Kwamitin Zaɓen, Malam Ibrahim L. Ibrahim, shi ne ya sanar da hakan a wata takarda mai ɗauke da sa hannun sa.

Malam Ibrahim ya ce, “Kwamitin zaɓe na ƙasa mai zaman kan sa na ƙungiyar ‘MOPPAN’ na farin cikin sanar da naɗin kwamitin tantancewa a zaɓen MOPPAN na ƙasa mai zuwa a ƙarƙashin ikon kwamitin zartarwa.”

Ya kuma ƙara da cewa, “Wannan naɗin ya fara aiki nan take, kuma an ɗora wa kwamitin alhakin sa ido kan tsarin tantancewa na gaskiya da gaskiya, wanda ya dace da kundin tsarin mulkin MOPPAN da nufin tafiyar da dukkan masu ruwa da tsaki a masana’antar domin samar da sabon shugabancin MOPPAN a watan Janairu, 2025.”

Loading

Tags: MOPPAN
Previous Post

KILAF AWARD 2024: An buɗe taron bajekolin finafinai na Afirika

Next Post

KILAF AWARD 2024: Rana ta 2

Related Posts

Wani mai suna Bashir Abdullahi ya damfare ni miliyan bakwai da rabi, inji Halisa
Labarai

Wani mai suna Bashir Abdullahi ya damfare ni miliyan bakwai da rabi, inji Halisa

July 28, 2025
Gaskiyar magana kan ji-ta-ji-tar ‘mutuwar’ Aminu Ala
Labarai

Gaskiyar magana kan ji-ta-ji-tar ‘mutuwar’ Aminu Ala

July 28, 2025
KADIFF 2025: Uganda ta fi yawan finafinai a bikin baje-kolin na Kaduna – Israel Kashim Audu
Labarai

KADIFF 2025: Uganda ta fi yawan finafinai a bikin baje-kolin na Kaduna – Israel Kashim Audu

July 25, 2025
Karya dokar liƙi: Kotu ta ɗaure G-Fresh da Hamisu Breaker tsawon wata biyar-biyar
Labarai

Karya dokar liƙi: Kotu ta ɗaure G-Fresh da Hamisu Breaker tsawon wata biyar-biyar

July 24, 2025
‘Yan Kannywood sun kaɗu da rasuwar Abdoulfatah Omar
Labarai

‘Yan Kannywood sun kaɗu da rasuwar Abdoulfatah Omar

July 23, 2025
Allah ya yi wa mahaifiyar darakta Salisu Mu’azu rasuwa
Labarai

Allah ya yi wa mahaifiyar darakta Salisu Mu’azu rasuwa

July 17, 2025
Next Post
KILAF AWARD 2024: Rana ta 2

KILAF AWARD 2024: Rana ta 2

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!