A yau Alhamis, 9 ga Fabrairu, 2023 aka yi taron tunawa da gwarzon ɗan kishin ƙasa, ɗan jarida kuma marubuci, marigayi Alhaji Mahmoon Baba-Ahmed.

Ƙungiyar Marubuta ta Alƙalam ta shirya taron a Gidan Arewa, Kaduna. Ga wasu hotuna na taron.

© 2024 Mujallar Fim