• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Sunday, October 11, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Hotuna: Taron ƙungiyar Alƙalam don tunawa da Mahmoon Baba-Ahmed

by DAGA ABBA MUHAMMAD
February 9, 2023
in Labarai
0
Muhammad Iskil da shugaba Halima Abdullahi K/Mashi su na tattaunawa

Muhammad Iskil da shugaba Halima Abdullahi K/Mashi su na tattaunawa

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

A yau Alhamis, 9 ga Fabrairu, 2023 aka yi taron tunawa da gwarzon ɗan kishin ƙasa, ɗan jarida kuma marubuci, marigayi Alhaji Mahmoon Baba-Ahmed.

Ibrahim Sheme da Ado Ahmad Gidan Dabino

Ƙungiyar Marubuta ta Alƙalam ta shirya taron a Gidan Arewa, Kaduna. Ga wasu hotuna na taron.

Littattafan Baba Mahmoon
Muhammad Iskil da shugaba Halima Abdullahi K/Mashi su na tattaunawa
Ado Gidan Dabino da mai gabatarwa (MC), Alhaji Jibril Sulaiman Zakirai (Big Boy)
Farfesa Adamu Ibrahim Malumfashi (ya ba kyamara baya) ya na tattaunawa tare da su Dakta Yusuf Nadabo
Alhaji Buhari Auwalu (a hagu) ya na tattaunawa da su Malam Ibrahim Sheme
Ibrahim Sheme tare da Alhaji Mu’azu Nadabo Chanchangi
Alhaji Ibrahim Balarabe Musa ya na jawabi
Malam Ibrahim Sheme tare da Hajiya Sadiya Kaduna
Mai girma Ɗanmakwayon Zazzau kuma Hakimin Gundumar Kawo Alhaji Jibrin Magaji Hassan da Shugabar ƙungiyar Alƙalam Hajiya Halima Abdullahi K/Mashi
Mahalarta taron
Ana haska Mahmoon Baba-Ahmed ya na gabatar da shiri a talbijin
Hajiya Aishatu Giɗaɗo Idris da Alhaji Sir Jalal Falal
Wakilin Gwamnan Jihar Kaduna ya na gabatar da jawabi
Wakiliyar Kwamishinar Yaɗa Labarai ta na gabatar da jawabi
Sir Jalal Falal da shugaba Hajiya Halima Abdullahi K/Mashi
Malam Aminu Mahmoon Baba-Ahmed riƙe da garkuwar karramawar da aka yi wa mahaifin sa

Loading

Tags: AlƙalamArewa HousekarramawaMahmoon Baba-Ahmedmarubutataron tunawa
Previous Post

Yadda taron tunawa da Mahmoon Baba-Ahmed da ƙungiyar Alƙalam ta shirya ya gudana

Next Post

Ba zan ƙara yin aure ba idan har na saki Safiyya, inji Adam A. Zango

Related Posts

Hukumar Tace Finafinai ta karɓi uzirin Tijjani Gandu
Labarai

Hukumar Tace Finafinai ta karɓi uzirin Tijjani Gandu

October 6, 2026
Tinubu da Remi sun halarci bikin fara nuna fim kan gwagwarmayar Abiola
Labarai

Tinubu da Remi sun halarci bikin fara nuna fim kan gwagwarmayar Abiola

October 1, 2026
Cewar Ability: Ba mu kafa KAFIGAN don sharholiya a Kannywood ba
Labarai

Za a ƙaddamar da reshen Kaduna na KAFIGAN ranar Asabar

October 1, 2026
Zaɓen 2027: Shettima ya nemi goyon bayan ‘yan fim da mawaƙan Arewa wajen sake zaɓen Tinubu
Siyasa

Zaɓen 2027: Shettima ya nemi goyon bayan ‘yan fim da mawaƙan Arewa wajen sake zaɓen Tinubu

September 30, 2026
Ina roƙon Rarara ya saka ni cikin ‘Triple R’ domin in samu na abinci – Baba Duduwa
Siyasa

Ina roƙon Rarara ya saka ni cikin ‘Triple R’ domin in samu na abinci – Baba Duduwa

September 30, 2026
Guguwar zaɓen 2027: Sanata Barau Jibrin ya kori jaruma Rasheeda Maisa’a daga tafiyar sa
Siyasa

Guguwar zaɓen 2027: Sanata Barau Jibrin ya kori jaruma Rasheeda Maisa’a daga tafiyar sa

September 29, 2026
Next Post
Adam A. Zango da matar sa da ya saki, Safiyya Umar Chalawa

Ba zan ƙara yin aure ba idan har na saki Safiyya, inji Adam A. Zango

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!