• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Wednesday, July 30, 2025
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Kalu ya yi tir da harin da aka kai wa ofishin INEC a Abiya

by DAGA WAKILIN MU
May 11, 2021
in Nijeriya
0
Kalu ya yi tir da harin da aka kai wa ofishin INEC a Abiya
0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

TSOHON gwamnan Jihar Abiya wanda kuma shi ne mai tsawatarwa a Majalisar Dattawa, Dakta Orji Uzor Kalu, ya yi Allah-wadai da harin da wasu ɓatagari su ka kai wa ofishin Hukumar Zaɓe ta Ƙasa na Ƙaramar Hukumar Ohafia da ke jihar.

Shi dai ofishin na INEC, wasu waɗanda ba a san ko su waye ba ne su ka banka masa wuta a ranar Lahadi, inda su ka lalata kayayyakin zaɓe da wasu kadarorin.

A yayin da ya ke bayyana harin da cewa ya saɓa wa tsarin dimokiraɗiyya kuma rashin wayewa ne, Kalu ya yi kira ga jami’an tsaro da su fara cikakken bincike kan harin don su gano waɗanda su ka aikata wannan ta’asar kuma su gurfanar da su a kotu.

Ya nanata cewa tilas ne a kare tsarin mulkin dimokiraɗiyya na Nijeriya da ke tasawa domin a samu cigaba.

A lokacin da ya ke kira ga ‘yan siyasa da su rungumi kyawawan halayen dimokiraɗiyya a al’amuran su, tsohon gwamnan ya kuma nanata cewa ita siyasa ba a yin ta da nufin a mutu ko a yi rai.

Ya ce, “Harin da aka kai wa ofishin INEC na Ƙaramar Hukumar Ohafia ta Jihar Abiya bai da wani hurumi kuma ba za a amince da shi ba. 

Ya ce, “Hukumar zaɓe ta Nijeriya, INEC, ta na ƙoƙari wajen gudanar da muhimmin aikin ta na  haɓaka tare da gina muradan dimokiraɗiyya a ƙasar nan.

”Masu ɗaukar nauyi da masu aiwatar da wannan hari abokan gabar ƙasar nan ne.

“Ina kira ga hukumomin tsaro da su gano mutanen da su ka aikata wannan hari da nufin hana aukuwar irin sa a nan gaba.”

Kalu ya yi kira ga INEC da kada ta karaya wajen ƙoƙarin da ta ke yi na haɓaka muradan dimokiraɗiyya a Nijeriya.

Loading

Tags: Abia StateElections NigeriaINECOrji Uzor KaluSenate Chief Whip
Previous Post

Yadda Lawan Ahmad ya mari jaruma Hannatu Usman a lokeshin

Next Post

Hukuncin ranar Idi

Related Posts

Nijeriya

Gwamnatin Tarayya Ta Ƙaddamar da Sababbin Cibiyoyin Maganin Ciwon Daji

July 24, 2025
Sanatan Kaduna: Yerima Shettima za mu yi, inji ‘yan fim
Nijeriya

Sanatan Kaduna: Yerima Shettima za mu yi, inji ‘yan fim

July 15, 2025
Nijeriya

Tinubu yana goyon bayan Ƙananan Hukumomi su ci gashin kan su – Minista

July 11, 2025
Nijeriya

Shirin Sabunta Fata na Tinubu yana samar da damarmakin cigaba — Minista

July 10, 2025
Sauye-sauyen Tinubu suna taimaka wa farfaɗowar tattalin arzikin Nijeriya — Minista
Nijeriya

Sauye-sauyen Tinubu suna taimaka wa farfaɗowar tattalin arzikin Nijeriya — Minista

July 10, 2025
Ministoci za su fara gabatar da rahoton ayyuka a taron manema labarai
Nijeriya

Tinubu ba zai yarda hayaniyar siyasar 2027 ta ɗauke masa hankali ba – Minista

July 8, 2025
Next Post
Hukuncin ranar Idi

Hukuncin ranar Idi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!