• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Saturday, July 19, 2025
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Kannywood na buƙatar sabon tsari na zamani – Jammaje

by DAGA MUKHTAR YAKUBU
August 8, 2022
in Labarai
0
Malam Kabiru Musa Jammaje

Malam Kabiru Musa Jammaje

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

BABBAN furodusa a Kannywood, Malam  Kabiru Musa Jammaje, ya sha alwashin samar da cigaban da zai kawo sauyin da masana’antar shirya finafinan yadda za ta riƙa gudanar da harkokin ta cikin tsari na zamani.

Jammaje, wanda kuma shi ne shugaban makarantar ‘Jammaje Academy’ da ke Kano, ya bayyana haka ne a lokacin tattaunawar da mujallar Fim ta yi da shi dangane da tsarin da ya fito da shi na samar da ajin koyar da harkar fim, wato ‘Acting Class’, wanda har makarantar ta fara yaye ɗaliban da ta koyar a zango na farko.

Ya ce, “Mu na da kishin harkar fim ne da kuma al’adun mu na ƙasar Hausa, don haka ne mu ka shiga harkar fim wanda mu ka zuba kuɗin mu domin shirya fim ɗin.

“Masu kallo sun tabbatar da hakan a finafinan da mu ka yi a kamfanin Jammaje, domin ka ga finafinan mu kamar ‘There’s a Way’, ‘Light and Darkness’, ‘This is the Way’ da kuma ‘In Search of the King’ sun tabbatar da hakan, saboda finafinai ne da ba a nan ƙasar ba, har a ƙasashen waje an kai su an haska wanda kuma hakan ya dawo da martabar al’adun mu na ƙasar Hausa, musamman abin da ya shafi tsarin sarakunan mu da kuma zamantakewar mu.

“Don haka mu ke ganin za mu iya cimma nasara nan gaba, musamman ta ɓangaren ‘Acting Class’ da mu ka buɗe wanda domin samar da jarumai masu ilimi da ƙwazo a kan sana’ar fim ɗin.”

Jammaje ya yi kira ga masu harkar fim da su riƙa saka ilimi da wayewa a cikin aikin su yadda masana’antar za ta riƙa tafiya daidai da zamani.

Loading

Tags: Acting ClassJammaje AcademyKabiru Musa JammajeKannywoodtsarizamani
Previous Post

Labarin ‘rasuwa’ ta: Na amsa kiran waya ya fi 500 a yau – Kabiru Nakwango

Next Post

In So Yai So…

Related Posts

Hukumar Shari’a da Hukumar Tace Finafinai za su haɗa gwiwa don tsaftace tarbiyya a Kano
Labarai

Hukumar Shari’a da Hukumar Tace Finafinai za su haɗa gwiwa don tsaftace tarbiyya a Kano

July 11, 2025
Labarai

Jarumin Kannywood, Baba Ƙarami ya yi magana kan ganin sa da aka yi kan keken guragu 

July 10, 2025
Tsohuwar jarumar Kannywood, Halisa tana neman addu’a
Labarai

Tsohuwar jarumar Kannywood, Halisa tana neman addu’a

July 9, 2025
Mawaƙin Manzon Allah, Abdullahi Ɗan Gano ya rasu
Labarai

Mawaƙin Manzon Allah, Abdullahi Ɗan Gano ya rasu

July 7, 2025
MOPPAN ta yi wa al’ummar Kano ta’aziyyar Aminu Ɗantata 
Labarai

MOPPAN ta yi wa al’ummar Kano ta’aziyyar Aminu Ɗantata 

June 29, 2025
Ƙungiyoyin harkar fim, KAFIGAN da MOPPAN, sun yi wa Rahama Sadau ta’aziyyar rasuwar mahaifin ta
Labarai

Ƙungiyoyin harkar fim, KAFIGAN da MOPPAN, sun yi wa Rahama Sadau ta’aziyyar rasuwar mahaifin ta

June 23, 2025
Next Post

In So Yai So...

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!