• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Wednesday, August 26, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Kotu ta sake tura Murja Kunya da wasu mutum uku zuwa kurkuku

by DAGA MUKHTAR YAKUBU
February 16, 2023
in Labarai
1
Murja Ibrahim Kunya da Ashir Idris (Maiwushirya)

Murja Ibrahim Kunya da Ashir Idris (Maiwushirya)

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

A YAU kotun da ke sauraron ƙarar da wasu malaman Kano su ka kai jaruma Murja Ibrahim Kunya ta sake aikawa da ita tare da ƙarin wasu mutum uku zuwa gidan yari.

Mutanen uku su ne babban abokin Murja ɗin, wato Ashir Idris, wanda aka fi sani da Maiwushirya, Aminu BBC da Sadiq Shehu Shariff wanda ya yi waƙar ‘A Daidai Ta Nan’.

Wata ƙungiya mai suna Zauren Malaman Kano ita ce ta yi ƙarar matasan bisa zargin sun wallafa bidiyoyin baɗala a dandalin TikTok.

Aminu BBC

Ana tuhumar Murja da Real Ashir Idris da yin bidiyon batsa a TikTok, inda ya amsa laifin sa yayin da ita kuma ta musanta.

Shi ma Aminu BBC an tuhume shi da yin bidiyon batsa a TikTok, amma shi ma ya musanta.

Shi ma Sadiq Shehu Shariff, wanda aka tuhuma da yin waƙar batsa, ya musanta zargin.

Da lauyoyin su su ka nemi a ba su belin su, sai dai lauyan gwamnati ya yi suka, ya nemi a ba shi mako guda domin ya yi martani.

Kotun ta amince, kuma ta tura su zuwa gidan yari har zuwa ranar 23 ga Fabrairu, 2023.

Dangane da tuhumar da aka soma yi wa Murja a zaman da ya gabata kuwa, Murja ta rubuto takardar tuba, inda kotun ta ce za ta yi nazarin ta kafin zama na gaba.

Sadiq Shehu Shariff
Abokin damo, guza! Ashir Maiwushirya da Murja Ibrahim Kunya

Loading

Previous Post

Muhimman abubuwa 10 da ya kamata a sani game da zaɓen shugaban ƙasa kafin ranar zaɓe

Next Post

Maishadda ya yi raddi ga masu tsegumi kan ziyarar gidan Halima Atete da su ka yi

Related Posts

Mutuwar aure na ƙaddara ce – Jaruma Khadija Yobe
Labarai

Mutuwar aure na ƙaddara ce – Jaruma Khadija Yobe

August 23, 2026
Aina’u Ade ta raba wa tsofaffin jaruman Kannywood tallafin kuɗi
Labarai

Aina’u Ade ta raba wa tsofaffin jaruman Kannywood tallafin kuɗi

August 23, 2026
Ƙungiyar ‘Triple R Kannywood’ ta ziyarci jarumi Tanimu Akawu a asibiti
Labarai

Ƙungiyar ‘Triple R Kannywood’ ta ziyarci jarumi Tanimu Akawu a asibiti

August 23, 2026
Ƙungiyar Triple R ta ba jarumin Kannywood Mustapha Musty tallafin N500,000
Labarai

Ƙungiyar Triple R ta ba jarumin Kannywood Mustapha Musty tallafin N500,000

August 18, 2026
Yadda na gamu da ibtila’in karaya a ƙafa – Jarumi Ɗan’azumi Kamaye
Labarai

Yadda na gamu da ibtila’in karaya a ƙafa – Jarumi Ɗan’azumi Kamaye

August 14, 2026
Tozali TV zai yi bikin Henna Ball da karrama masu ƙwazo da tallafa wa waɗanda suka tsira daga hare-hare a ranar 31 ga Oktoba
Labarai

Tozali TV zai yi bikin Henna Ball da karrama masu ƙwazo da tallafa wa waɗanda suka tsira daga hare-hare a ranar 31 ga Oktoba

August 8, 2026
Next Post
Amarya Halima Yusuf Atete tare da maziyartan ta daga Kannywood

Maishadda ya yi raddi ga masu tsegumi kan ziyarar gidan Halima Atete da su ka yi

Comments 1

  1. Zee bugaje says:
    4 years ago

    Comment:aiwannan baijamata ba maishadda ka zo kayi wayau wlh kannan ka ma sun fika wayau

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!