MOPPAN, reshen Kebbi, ta yi sababbin shugabanni
ƘUNGIYAR Masu Shirya Finafinai ta Nijeriya, MOPPAN, reshen Jihar Kebbi ta zaɓi sababbin shugabanni. Ƙungiyar ta gudanar da zaɓen ne ...
ƘUNGIYAR Masu Shirya Finafinai ta Nijeriya, MOPPAN, reshen Jihar Kebbi ta zaɓi sababbin shugabanni. Ƙungiyar ta gudanar da zaɓen ne ...
A kwana a tashi ba wuya a wajen Allah, ga duk mai yawan rai. Kamar yau ne aka yi taron ...
A gobe laraba 23 ga Oktoba 2024, za a fara gudanar da taro na wuni biyu domin horas da 'yan ...
Kayan tallafin a cikin kurkukun. Aishatulhumaira ce a ƙaramin hoto JARUMAR Kannywood A'isha Ahmed Idris (Aishatulhumaira) ta kai gudunmawa a ...
A daidai lokacin da taron bajekolin finafinai da kalankuwa na Afirka (KILAF 2024) yake gabatowa, masu ruwa da tsaki akan ...
Masu iya magana dai sun ce "Ganimar yaƙi ta mayaƙi ce". Da alama wannan karin magana ya zo daidai ga ...
A wani yunƙuri na haɗa kan ƙungiyoyin sha'irai dake faɗin Jihar Kano domin su zama tsintsiya maɗaurin ki ɗaya, Hukumar ...
Ƙungiyar Ƙwararru ta Masu Shirya Fim (MOPPAN), reshen Jihar Kano, ta yi zama da Hukumar Hana Sha Da Fataucin Miyagun ...
SHUGABAN kwamitin zaɓen da majalisar gudanarwa ta Ƙungiyar Masu Shirya Finafinai ta Nijeriya (MOPPAN) ta zaɓa a ranar Lahadi, 8 ...
MAWAƘIN siyasa a Kannywood, Alhaji Dauda Adamu Abdullahi Kahutu (Rarara), ya ƙaddamar da makarantun firamare guda uku waɗanda ya gina ...
© 2024 Mujallar Fim